Browsing: Labarai
Farfesa Mansur Sokoto, malamin addini kuma masanin ilimin tauhidi, ya bayyana cewa bai dace da koyarwar addinin Musulunci mutum ya…
Mahaifin maigidan Maryam Sanda, Alhaji Ahmad Bello Isa, ya bayyana cewa ya yafewa Maryam Sanda wadda aka daure bisa laifin…
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kama wasu samari da mata biyar da ake zargin sun daura aure ba tare…
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya taya murna ga kwararrun ‘yan jarida huɗu da aka nada kwanan nan a…
Shugaban Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Najeriya Human right network of Nigeria kuma Shahararren mai sharhi kan al’amuran yau…
Ƙwararren masani akan sauyin yanayi da muhalli a Najeriya Farfesa Aliyu Baba Nabegu ya bayyana cewa ruwan sama da ake…
An zaɓi Farfesa P. O. Phil-Eze daga Jami’ar Najeriya Nsukka (UNN) a matsayin sabon shugaban ƙungiyar masana ilimin Ƙasa wato…
Majalisar Koli ta Ƙasa ta amince da nadin Farfesa Joash Ojo Amupitan daga jihar Kogi a matsayin sabon Shugaban Hukumar…
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da hada almundahana ta Kasa (ICPC) ta ce za ta gurfanar da wani…
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwa da takaici kan yadda ake gwaranci a rubutun Hausa a jikin allunan tallace tallace…
