Daga Musa Gama Dalibi Bukhari Sunusi Idris daga jihar Kano ya zama zakara a gasar karatun kur’ani ta kasa karo na 39. Musabukar ta Alqu’rani wacce cibiyar Nazarin Addinin Musulunci ta Jami’ar Usman Danfodio dake Sokoto ta shirya an gudanar…
KANUN LABARAI
Labarai
Siyasa
2027:Bama son Kwankwaso yayi gaggawar hadewa da wata jam’iyya,saboda gudun yaudara – Inji Hon. Shitu
Tsohon Shugaban jam’iyar ANP ta Najeriya wato Alliance National party Hon.Shittu Mashood…
Rahotanni daga Asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano (AKTH),ya nuna cewa an…
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da karin shekarun ritayar aiki…
An garzaya da mutane 24 ranga ranga zuwa asibiti a garin Bida…
Daga Salisu Isa Galadanci Gwamnatin jihar Jigawa da likitoci yan asalin Najeriya…
Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bada aron majalisar zartaswarsa ga kananan yara yan Furamare a wani mataki na girmama bangaren Ilimi…
Gwamnatin Kano ta sanar da ranar komawa makarantun Furamare da Sakandare a Kano domin cigaba da karatun zango na uku na shekarar 2024 zuwa…
Kasuwanci
Gwamnatin jihar Kano ta bada umarnin kara lokacin rufe kasuwanni a Kano saboda azumin Ramadan na bana. Shugaban hukumar kula da kasuwar sabon Gari a jihar Kano Alhaji Abdul-Bashir Husain shine ya bayyana hakan a ganawarsa…