Browsing: Labarai
Kwamishinan Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya kafa Majalisar Sulhunta Masu Fadan…
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Sanatan Kano ta Kudu, Sanata Kawu Sumaila, ya fitar da ’yan…
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja a yau, Lahadi, domin fara hutun shekara na tsawon makonni uku…
Wasu shaidun gani da ido sun tabbatar da cewa Sarkin Noma na Chiromawa, Alhaji Yusuf Nadabo, ya kubuta daga hannun…
’Yan bindiga sun kai hari garin Chiromawa da ke Ƙaramar Hukumar Garun Malam ta Jihar Kano, inda suka kashe mutane…
Babban Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bin Affan da ke Kofar Gadon Kaya, a Ƙaramar Hukumar Gwale ta Jihar Kano,…
Ƙungiyar Muslim Intellectual Forum, wadda ta haɗa malamai, limamai, masu wa’azi, Hafizul Qur’ani da sauran masana addinin Musulunci daga jihohin…
Hukumar Shari’a ta Jihar Kano ta gudanar da wani shirin wayar da kan jama’a kan muhimmancin kalandar Musulunci (Hijri) da…
Gwamnatin Tarayya ta sanar da Talata, 25 ga Agusta, 2026, a matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin murnar ranar Haihuwar…
Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sake lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar ranar Asabar, inda ya doke ɗan…
