Browsing: Labarai
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekara…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce tun daga lokacin da gwamnatinsa ta hau mulki a shekarar 2023,har…
Masana ilimin ƙasa a Najeriya sun bayyana muhimmancin ilimin Geography wajen magance matsalolin da suka shafi cigaban ƙasa, yayin taron…
Tsohon hadimin tsohon gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje,a bangaren yaɗa labarai Hon.Shehu Isa Direba ya bayyana cewa maimakon…
Hukumar kula da yiwa Malaman makaranta rijista ta Najeriya (TRCN) ta bayyana damuwa kan yawaitar malamai marasa cancanta da ke…
Fitaccen ɗan jarida kuma masani a fagen yaɗa labarai, Malam Aliyu Abubakar Getso, ya rasu da safiyar Lahadi a birnin…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da kashe kuɗi naira miliyan dubu 1 da miliya dari 6…
Shugaban sashen ilimin Ƙasa na jami’ar Northwest dake Kano Dr.Nazifi Umar Alaramma ya ce abu ne mai kyau gwamnatin tarayya…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da biyan tsofaffin kansiloli haƙƙoƙinsu karo na biyu, domin tabbatar da…
Gwannatin jihar Kano ta dakatar da Malam Lawan Triumph daga duk wani wa’azi a Kano Sakataren Majalisar Shura ta Jihar…
