Browsing: Labarai
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhini da jimami kan mummunan kisan gilla da aka yi wa wata matar…
Babban Kwamandan yan bijilanti na jihar Kano Alhaji Shehu Rabiu , ya yi kira ga al’ummar jihar Kano da su…
Kungiyar Mata ’Yan Jarida ta Najeriya (NAWOJ), reshen Jihar Kano, na mika godiya da yabo ga Mai Girma Gwamnan Jihar…
Dan Majalisar Wakilai mai wakiltar Rano, Kibiya da Bunkure, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum, ya nuna matuƙar alhini kan rasuwar…
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, a bisa umarnin da babban Sufeton ’Yan Sanda na kasa ya bayar IGP Kayode Adeolu…
Marigayin Alhaji Bature Abdulaziz ya kasance fitaccen bawan Allah, mai kyakkyawar mu’amala da jama’a, wanda ya bayar da gudunmawa mai…
Burinmu shi ne matasan Arewa su zama abin gogayya ta fuskar tattalin arziki – Hon. Ogan Boyen Gwarzo
Shugaban kungiyar matasan Famuyiwa da ke Jihar Ikko, Hon. Yahaya Gambo Ogan Boyen Gwarzo, ya bayyana cewa babban burinsa shi…
Majalisar Masarautar Kano ta karɓi bakuncin shugabannnin rajin samar da Zaman Lafiya na Arewa 2026, ƙarƙashin jagorancin Jakadan Zaman Lafiya…
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya tunatar da al’ummar Musulmi cewa Allah bai halicci duniya domin a…
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa shigar ɗansa, Abba Abubakar, cikin jam’iyyar APC shawara ce ta kansa…
