Browsing: Labarai
Shugaban gidan Radiyon Hikima FM Kano, Malam Abubakar Isa Dandago ya ajiye aikinsa nan take. Dandago wanda ya yi aiki…
Babbar jami’ar Bankin mai kula da ayyuka a bankin na Duniya , Anna Bjerde, ta sanar da hakan inda ta…
Yan jarida mata guda biyu sun ajiye aikinsu a Gidan Rediyon Amasco FM da ke Jihar Kano,bisa Radin Kansu. Yan…
Kungiyar al’umar Musulmin jihar Lagos wato Community of Lagos State (MCLS) ta bayyana aniyar ta na janye goyon baya ga…
Fadar Shugaban Kasa ta kare Shugaba Bola Ahmad Tinubu kan abin da ya faru da shi a ƙasar Turkiyya na…
Babban Limamin masallacin Jama’a na Usman Bn Affan dake Unguwar Gadon Kaya a karamar hukumar Gwale,a jihar Kano Dr. Aliyu…
Gwamnan Jihar Kano,Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ba mahaifin yaran da aka kashe da mahaifiyarsu a unguwar Chiranci Kwari kujerar…
Wani rahoto ya nuna cewa ‘yan Najeriya sun kashe sama da naira Tirilyan 1.54 kan giya da wasu nau’ikan abin…
Sanata Kabiru Gaya Ya Jajanta wa Al’ummar Kano Bisa Kisan Gillar da aka yiwa Uwa da ‘ya ‘yanta shida
Tsohon dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Kano ta Kudu Sanata Kabiru Gaya ya jajanta wa al’ummar Jihar Kano da Gwamnatin…
Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta wanke tare da sallamar ɗan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan al’amuran yau…
