Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Gwamna Yusuf Ne Ya Jagorancin Zaman Karo Na 40

    July 24, 2026

    HUDUBA: Abubuwa 10 da Haramun ne Aikatawa Ga Mamaci Ko da Ya Bar Wasiyya, Ciki Har da Zaman Makoki

    July 17, 2026

    Gwamna Yusuf Ya sanar da shirin Kafa Hukumar Kula da Mahauta a Kano

    July 16, 2026

    Hukumar Alhazan Kano ta Nemi Maniyatan Jihar Su Mika Naira Miliyan 8 A Matsayin Kudin Ajiyar Aikin Hajjin 2027

    July 12, 2026

    HUDUBA: Duk Wanda Ya Ƙi Biyayya Ko Ya Tozarta Iyayensa, Wallahi Sai Ya Tozarta — Dr. Abdullah Gadon Kaya

    July 10, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Wasu ‘Yan Siyasa a Kano Sun Shawarci Kwankwaso Ya Koma PRP Ko Ya Huce Haushi

    June 26, 2026

    Kotu ta soke hukuncin da Ya bai wa NDC matsayin halastacciyar Jam’iyyar Siyasa a Najeriya

    June 26, 2026

    Jar Hula Dai Ta Malam Aminu Kano Ce, Don Haka Ba Za Mu Cire Ta Ba — Gwamna Yusuf

    June 25, 2026

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Kofa Har Yanzu a Buɗe Take ga Kwankwaso Ya Koma PRP, Tunda Akwai Shakkun Samun Mafita a NDC – In Ji Ali Rabiu Ali

    May 4, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

    July 23, 2026

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    Ɗan Najeriya daga Kano ya shiga cikin manyan masana yanayi na duniya ,zai halarci taro a Caribbean

    April 28, 2026

    Har Yanzu Akwai Dama Ta Neman Daren Lailatul Qadr — Limamin Harami A Makkah Ya Ja Hankalin Musulmi A Juma’ar Karshe Ta Ramadan

    March 13, 2026

    Ayyukan Cigaban Ilimi a Kano Sun Wuce Zato, Gwamna Yusuf Ya Sauya Alkibla – Kwamared Waiya

    February 25, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Tinubu Naira 10,400 kacal ya warewa kowane ɗan Najeriya a fannin lafiyarsa cikin kasafin kuɗin 2026 – NMA

    December 29, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Gwamna Yusuf Ne Ya Jagorancin Zaman Karo Na 40

    July 24, 2026

    Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

    July 23, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Najeriya ta Kashe Sama da Naira Tiriliyan 7 a Bangaren Wutar Lantarki, Amma har Yanzu Ana Fama da Duhu — Rahoto
Labarai

Najeriya ta Kashe Sama da Naira Tiriliyan 7 a Bangaren Wutar Lantarki, Amma har Yanzu Ana Fama da Duhu — Rahoto

By tstFebruary 7, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20260207 WA0005

An kiyasta cewa gamnatin trayyar Najeriya ta kashe sama da naira tiriliyan bakwai a bangaren wutar lantarki tun daga shekarar 2013, lokacin da aka mika bangaren ga kamfanoni kansu domin inganta samar da wuta a ƙasar nan.

Sai dai duk da wadannan kudade da aka kashe , Najeriya har yanzu na fama da matsananciyar matsalar rashin ingantacciyar wutar lantarki.

A cikin watan farko na shekarar 2026 kadai, sau biyu manyan biranen ƙasar suka fada cikin duhun wuta sakamakon faduwar layin wutar ƙasa baki daya.

A wasu gwamnatocin baya, samar da wuta ya taba faduwa zuwa megawatt dubu daya da dari takwas, yayin da bangarorin isar da wuta da rarrabawa ke fama da babbar matsala sakamakon tsofaffin kayan aiki da rashin kulawa.

Ko da yake matsalar wutar lantarki ta dade kafin shekarar 1999, dawowar mulkin dimokuradiyya ya bai wa ’yan Najeriya fata cewa bangaren zai farfado bayan bude shi ga masu zaman kansu.

KARIN LABARAI:Ku koyi yadda ake rayuwa mai sauki,a rika kashe kayan lantarkin da basu da mahimmaci, tunda mun cire tallafin wutar -Tinubu ga Yan Najeriya

A kokarin cimma hakan ne aka kafa Dokar Gyaran Bangaren Wutar Lantarki a shekarar 2005, wadda ta sauya tsohuwar Hukumar Wutar Lantarki ta Ƙasa zuwa Kamfanin Riƙon Wutar Lantarki na Najeriya, mai kunshe da kamfanonin samar da wuta guda shida, isar da wuta guda daya da rarrabawa goma sha daya.

A shekarar 2013 ne aka mika wadannan kamfanoni gaba daya ga kamfanoni masu zaman kansu, amma matsalolin bangaren sun ci gaba da ta’azzara.

Tun daga 1999 zuwa yau, kusan dukkan gwamnatocin da suka shude sun dauki gyaran bangaren wuta a matsayin babban ginshiki na manufofinsu, ganin muhimmancinsa ga bunkasar tattalin arziki.

Sai dai alkawuran ministoci daban-daban na kawo karshen katsewar wuta sun gaza cika, inda akasin haka, rugujewar layin wuta ke kara yawaita.

Gwamnatoci sun dauki rance da dama tare da shirye-shirye masu tsada, ciki har da yarjejeniyar wuta da aka kulla a shekarar 2018, wadda aka yi niyyar kara samar da wuta zuwa megawatt dubu ashirin da biyar, amma burin bai tabbata ba.

A halin yanzu, kamfanonin samar da wuta na bin gwamnati bashin sama da naira tiriliyan hudu, suna cewa kudaden tallafi ne da aka yi musu alkawari tun lokacin da aka mallakar bangaren.

Masana sun danganta matsalar da rashin cikakken mallakar bangaren da aka yi, inda gwamnati ke da kaso a kamfanonin rarrabawa tare da rike bangaren isar da wuta. Sun ce hakan na janyo ci gaba da biyan tallafi, rashin gaskiya a lissafi da kuma karuwar bashin da ke addabar bangaren.

KARIN LABARAI:https://tsthausa.com/ko-a-fadar-white-house-ta-amurika-ana-amfanin-da-lantarki-na-sola-balle-najeriya-fadar-shugaban-kasa-tayi-martani/

Haka kuma, matsaloli kamar cin hanci, rashin tsayayyen tsari, satar wuta, lalata kayan aiki da rashin jajircewar siyasa sun kara raunana bangaren.

A bangaren mafita, ana samun sabanin ra’ayi kan shirin cire kudin tallafin wuta daga rabon kudaden tarayya na jihohi da kananan hukumomi. Wasu na ganin hakan zai taimaka wajen rage gibin kudade, yayin da wasu ke kallon hakan a matsayin tauye hakkin jihohi da kuma sabawa kundin tsarin mulki.

A gefe guda kuma, ’yan kasa na ci gaba da nuna damuwarsu, inda da dama ke ganin wutar lantarki ta zama alatu maimakon hakki, duk da irin rawar da take takawa wajen rage talauci da bunkasa tattalin arziki.

Duk da tarin kudade, manufofi da alkawura, bangaren wutar lantarki a Najeriya na ci gaba da fama da tsofaffin matsaloli, lamarin da ke haifar da tambayar ko gyaran da aka yi bai wuce sauya suna da tsari ba.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Gwamna Yusuf Ne Ya Jagorancin Zaman Karo Na 40

July 24, 2026

HUDUBA: Abubuwa 10 da Haramun ne Aikatawa Ga Mamaci Ko da Ya Bar Wasiyya, Ciki Har da Zaman Makoki

July 17, 2026

Gwamna Yusuf Ya sanar da shirin Kafa Hukumar Kula da Mahauta a Kano

July 16, 2026

Hukumar Alhazan Kano ta Nemi Maniyatan Jihar Su Mika Naira Miliyan 8 A Matsayin Kudin Ajiyar Aikin Hajjin 2027

July 12, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Gwamna Yusuf Ne Ya Jagorancin Zaman Karo Na 40

July 24, 2026

Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

July 23, 2026

Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

July 23, 2026

Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

July 19, 2026

HUDUBA: Abubuwa 10 da Haramun ne Aikatawa Ga Mamaci Ko da Ya Bar Wasiyya, Ciki Har da Zaman Makoki

July 17, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.