Browsing: Labarai
Wani babban limanin Coci wato fasto Toye Ebijomore ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya wa Najeriya…
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙsaa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana Gwamna Sim Fubara a matsayin jagoran jam’iyyar a Jihar Ribas.…
Tsohon ministan harkokin sadarwa da cigaban tattalin arziki na zamani,Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya jaddada cewa kyawawan dabi’u su…
Wata Kungiyar yan Jarida ta Kano Concerned Journalist Forum (KCJF) ta sanar da kaddamar da gangamin wayar da kan dalibai…
Gwamnatin Jihar Kano ta yaba da ƙoƙarin gidauniyar Islamic Charity Foundation da Better Life Women Education and Children Future Foundation…
Labarin Kasar da zata cigaba da zama cikin shekarar 2018,Yayinda kasashen Duniya ke bikin shiga 2026
Yayin da yawancin kasashen duniya ke bikin shiga sabuwar shekarar 2026 bisa kalandar Miladiyya, kasar Habasha (Ethiopia) ita kuma niya…
Kasashen duniyar na cigaba da shirye shiryen shagalin karbar sabuwar shekarar 2026, Rahotanni na cewa a wasu kasashen basa ganin…
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta bayyana shirinta na tarbar Gwamna Abba Kabir Yusuf idan ya yanke shawarar barin NNPP…
Abinda ka yi min,yau ya dawo gare ka – Dino Melaye ya yi Martani ga Malami bayan Tura shi gidan Yari
Tsohon dan majalisar Dattawa na Kogi ta yamma Sanata Dino Melaye ya yi martani kan gurfanar da tsohon Ministan Shari’a…
Shugabannin zartarwa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a mazabar Gargari Ward, da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a…
