Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Rarara Ya ce suna da Magoya baya sama da Miliyan 6 a Arewa

    September 3, 2026

    Bai Kamata Malamai Su Rika Kafirta Masu Yin Maulidi Ba — Dan Azumi Gwarzo

    September 3, 2026

    Kwamishinan Borno Ya Nemi Afuwa Kan Barazanar Datse Yatsun Wanda Yaki Dangwalawa APC a 2027

    September 2, 2026

    Shugaban Asibitin Best Choice Ya Taya Gwamnan Kano da Al’ummar Jihar Murnar Maulidin Annabi SAW

    September 2, 2026

    Anyi Bikin Takutaha Din Cikin Tsaurara Matakan Tsaro

    September 1, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Kwamishinan Ya Yi Ikirarin Ne A lokacin Kaddamar Da Yakin Zaben Tinubu

    August 31, 2026

    Wasu ‘Yan Siyasa a Kano Sun Shawarci Kwankwaso Ya Koma PRP Ko Ya Huce Haushi

    June 26, 2026

    Kotu ta soke hukuncin da Ya bai wa NDC matsayin halastacciyar Jam’iyyar Siyasa a Najeriya

    June 26, 2026

    Jar Hula Dai Ta Malam Aminu Kano Ce, Don Haka Ba Za Mu Cire Ta Ba — Gwamna Yusuf

    June 25, 2026

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Kamfanin Milo Ya Tallafa wa Masu Sana’ar Shayi 2,000 da Kayan Aiki a Kano da Jos

    August 23, 2026

    Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

    July 23, 2026

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Rarara Ya ce suna da Magoya baya sama da Miliyan 6 a Arewa

    September 3, 2026

    Bai Kamata Malamai Su Rika Kafirta Masu Yin Maulidi Ba — Dan Azumi Gwarzo

    September 3, 2026

    Kwamishinan Borno Ya Nemi Afuwa Kan Barazanar Datse Yatsun Wanda Yaki Dangwalawa APC a 2027

    September 2, 2026

    Shugaban Asibitin Best Choice Ya Taya Gwamnan Kano da Al’ummar Jihar Murnar Maulidin Annabi SAW

    September 2, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Matashin da ake Zargi da Jagorantar Ta’addancin Dorayi, shine Ya Kone Matan Aure Biyu a Tudun Yola – In Ji Yan Sanda
Labarai

Matashin da ake Zargi da Jagorantar Ta’addancin Dorayi, shine Ya Kone Matan Aure Biyu a Tudun Yola – In Ji Yan Sanda

By tstJanuary 18, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
FB IMG 1768730207119

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, a bisa umarnin da babban Sufeton ’Yan Sanda na kasa ya bayar IGP Kayode Adeolu Egbetokun, ta samu nasarar kama matasa uku da ake zargi da kisan wata matar Aure da yayanta guda shida a unguwar Chiranci Kwari dake karamar Hukumar Gwale a Kano.

A wani simame da yan sanda suka kai karkashin umarnin Kwamishinan ’Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori,yan sandan sun kama matasa uku da ake zargi su ne suka shirya aiwatar da wannan mummunan aiki na unguwar ta Chiranci.

KARIN LABARAI:https://tsthausa.com/rundunar-yan-sandan-najeriya-ta-ragewa-jamiinta-matsayi-saboda-bada-tsaro-ga-wani-mutum/

Wadanda aka kama sun hada dab Umar Auwalu mai shekaru 23, dan unguwar Sabuwar Gandu, da Isyaku Yakubu wanda aka fi sani da “Chebe”, mai shekaru 40, dan unguwar Sagagi, da Yakubu Abdulaziz wanda aka fi sani da “Wawo”, mai shekaru 21, dan unguwar Sabon Gida Sharada, Kano.

A wata Sanarwa da rundunar yan sandan Kano ta fitar ta ce an kama matasan ne a yayin wani sumame na musamman da aka gudanar daga karfe 10:00 na dare a ranar 17 ga Janairu, 2026 zuwa karfe 4:00 na asuba a ranar 18 ga Janairu, 2026.

Binciken farko ya nuna cewa babban wanda ake zargi, Umar Auwalu, wanda yake dan uwa ga matar da aka kashe (dan yayarta), ya amsa aikata laifin.

Haka kuma matashin Umar yace shine ya taba jagorantar kisan gilla ta hanyar kone wasu matan aure guda biyu a unguwar Tudun Yola, Kano.

TST Hausa ta rawaito cewa a ranar 14 ga watan Nuwamba na shekarar 2025 ne al’ummar unguwar Tudun Yola dake karamar hukumar Gwale a jihar Kano, suka tashi da jimamin mutuwar wasu matan aure biyu, da ake zargin wasu batagari ne suka yi musu kisan gilla sannan suka kunna wuta a gidan.

Rahotanni na cewa wadanda ake zargin sun shiga gidan fuskokinsu a rufe, inda suka dibi man fetur, a cikin injin janareta sannan suka kunna Wuta tare da sossokawa matan auren makamai a wasu sassan jikinsu.

Matan da aka halaka, sun hada da Hauwa’u Yakubu da kuma Zahra’u Aliyu, wadanda dukkansu mata ne ga, Alhaji Ashiru Shu’aibu Usaini.

Matashin dai bai musa ba ya amsa laifinsa a yanzu a wajen yan sanda.

KARI LABARAI:https://tsthausa.com/kisan-gillar-edoni-mutumin-kano-neba-zan-bari-a-cutar-da-kano-ba-ina-baiwa-kanawa-hakuri-inji-gwamnan-edo/

Abubuwan da rundunar ta samu daga hannun wadanda ake zargin sun hada da kayan sawa dake dauke da jini da wayoyin salula guda biyu mallakin marigayyar,da adda, da gora, da wasu kudade da ake zargin an kwace su daga wajen aikata laifin, da kuma wasu muggan makamai.

Bincike na ci gaba da gudana domin gano karin bayanai.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta yabawa jami’anta abisa jajircewa,da kwazo da kwarewar jami’an tsaron da suka gudanar da wannan aiki, tare da gode wa al’ummar jihar bisa addu’o’i, goyon baya, hadin kai da bayanan sirri da suka bayar.

Rundunar ta tabbatar wa jama’a da kudirinta na ganin cewa duk masu aikata laifuka sun fuskanci hukunci bisa tanadin doka.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Rarara Ya ce suna da Magoya baya sama da Miliyan 6 a Arewa

September 3, 2026

Bai Kamata Malamai Su Rika Kafirta Masu Yin Maulidi Ba — Dan Azumi Gwarzo

September 3, 2026

Kwamishinan Borno Ya Nemi Afuwa Kan Barazanar Datse Yatsun Wanda Yaki Dangwalawa APC a 2027

September 2, 2026

Shugaban Asibitin Best Choice Ya Taya Gwamnan Kano da Al’ummar Jihar Murnar Maulidin Annabi SAW

September 2, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Rarara Ya ce suna da Magoya baya sama da Miliyan 6 a Arewa

September 3, 2026

Bai Kamata Malamai Su Rika Kafirta Masu Yin Maulidi Ba — Dan Azumi Gwarzo

September 3, 2026

Kwamishinan Borno Ya Nemi Afuwa Kan Barazanar Datse Yatsun Wanda Yaki Dangwalawa APC a 2027

September 2, 2026

Shugaban Asibitin Best Choice Ya Taya Gwamnan Kano da Al’ummar Jihar Murnar Maulidin Annabi SAW

September 2, 2026

Anyi Bikin Takutaha Din Cikin Tsaurara Matakan Tsaro

September 1, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.