Browsing: Labarai
Hukumar Bunkasa Kimiyyar Halittu ta Ƙasa (NABDA), karkashin jagorancin Farfesa Abdullahi Mustapha ta karrama ɗan jaridar Rahma Radio da RahmaTalabijin…
Kungiyar Masana kimayar Ruwa ta Najeriya, (NAHS), tayi gargaɗi kan yadda ake cike Kududdufai da tona Rijiyoyin Burtsatse barkai a…
Gwamnatin Kasar China ta bayyana goyon bayanta ga gwamnatin Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu, tana mai jaddada cewa tana tare…
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana godiya ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, bisa irin tsayuwar da ya…
Masana’antar Kannywood ta sake shiga jimami bayan rasuwar ɗaya daga cikin fitattun jarumanta, Malam Nata’ala, wanda aka fi sani da…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da kashe sama da naira biliyan uku (₦3,000,000,000) domin aiwatar da…
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na shirin ganawa da Shugaban Amurka, Donald Trump, domin tattaunawa kan dambarwar Difilomasiya tsakanin kasashen…
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana rashin jin daɗinsa da damuwa kan matakin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta ɗauka…
Wasu ‘yan bindiga sun sace mataimakin Shugaban majalisar dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudu, a garinsa na Bagudu, da ke…
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, ICPC, ta bayyana cewa cire sunan kasar nan daga jerin kasashen…
