Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo

    March 5, 2026

    Yanzu Yanzu :Saudiyya Ta Takaita Wa’adin Amfani da Bizar Umarah Zuwa Kwanaki 30 Maimakon Wata 3

    March 1, 2026

    Gwamnatin Kano ta kwato motocin Tsaffin kwamishinonin da suka bi tsarin Kwankwaso

    February 26, 2026

    Hajj 2026: Hukumar Alhazan Kano ta sanar da ranar fara Jigilan Maniyata zuwa Saudiyya

    February 25, 2026

    Zaɓen Cike Gurbi a Kano Ya Tabbatar da Sauyin Salo a Siyasar Jihar – Gwamna Yusuf

    February 21, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Majalisar Dokokin Kano ta Magantu kan Bukatar Mataimakin Gwamnan Jiha Aminu Gwarzo Ya yi Murabus

    January 31, 2026

    Shafin Kwankwasiyya Reporters a Facebook Ya Sauya Suna Zuwa Gida Gida Reporters

    January 26, 2026

    Yanzu Yanzu :Yan Majalisar Dokokin Rivers sun fara shirin Sauke Gwamnan jihar Fubara da Mataimakiyarsa daga Mulkin Jihar

    January 8, 2026

    Gwamna Yusuf Na da ‘Yancin Barin NNPP Zuwa APC kamar yadda Kwankwaso ya Bar PDP Zuwa NNPP – Shekarau

    January 6, 2026

    Dole ka daina tsoma Baki a harkokin APC, Ba zamu Bari Yadda ka Rusa PDP ka yiwa APC haka ba – Sakon Hotoro ga Wike

    January 6, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026

    An Sace Amarya da Kawayenta 14 a Sokoto ana Tsaka da Shagalin Biki Yau Lahadi

    November 30, 2025

    RASHIN TSARO: Gwamnonin Katsina da Plateau sun rufe makarantun jihar nan take

    November 21, 2025
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Ayyukan Cigaban Ilimi a Kano Sun Wuce Zato, Gwamna Yusuf Ya Sauya Alkibla – Kwamared Waiya

    February 25, 2026

    Marubuciyar Najeriya, Dr Asma’u Isah Maibasira, Ta Kaddamar da Littafin Jagoranci a Birtaniya

    February 7, 2026

    An yi taron Murnar cika shekaru 30 da samar da Cibiyar addini ta Usman bn Affan Gadon Kaya wacce Marigayi Sheikh Ja’afar ya Kafa

    February 1, 2026

    Wasika zuwa ga Gwamnan Kano kan bukatar Samar da Tsaro a makarantu ko Rufe su – Tsohon Kwamishinan Ilimi Sunusi Kiru

    November 24, 2025

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Tinubu Naira 10,400 kacal ya warewa kowane ɗan Najeriya a fannin lafiyarsa cikin kasafin kuɗin 2026 – NMA

    December 29, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Kwanaki 10 na Ƙarshen Ramadan: Limamin Masallacin Annabi Ya Yi Muhimmin Kira ga Musulmi

    March 6, 2026

    Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo

    March 5, 2026

    Yanzu Yanzu :Saudiyya Ta Takaita Wa’adin Amfani da Bizar Umarah Zuwa Kwanaki 30 Maimakon Wata 3

    March 1, 2026

    Gwamnatin Kano ta kwato motocin Tsaffin kwamishinonin da suka bi tsarin Kwankwaso

    February 26, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Mataimakin Gwamnan Kano Kwamared Gwarzo Ya Taya Danhajiya Murnar Zama Shugaban Kungiyar Sufuri ta Jihar
Labarai

Mataimakin Gwamnan Kano Kwamared Gwarzo Ya Taya Danhajiya Murnar Zama Shugaban Kungiyar Sufuri ta Jihar

By tstNovember 14, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20251114 WA0032

Mataimakin Gwamnan Kano, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, ya taya Kwamared Auwal Bello Isma’il Danhajiya murnar zama sabon shugaban kungiyar sufuri da daukar ma’aikata ta RTEAN mai lakabin EMPLOYER reshen Jihar Kano.

Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da sakataren kungiyar, Kwamared Tijjani Ahmad, ya fitar.

Sanarwar ta ce mataimakin gwamnan ya yi wannan yabo ne lokacin da sabon shugaban ya kai masa ziyarar ban-girma a ofishinsa da ke Gidan Gwamnati, inda ya gabatar da sabbin manufofin da shugabancinsa zai aiwatardom in inganta harkokin sufuri a jihar.

Kwamared Danhajiya ya yi alkawarin yin aiki tare da Gwamnatin Kano domin daukaka ayyukan sufuri, tare da neman gudummawar gwamnatin Abba Kabir Yusuf wajen tsaftace tashoshin mota, gyara su, da samar wa matasa ayyukan yi.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, mataimakin gwamnan ya tabbatar wa kungiyar cikakken goyon bayan gwamnatin Kano domin habaka harkokin sufuri da ci gaban kungiyar a fadin jihar.

A wata tattaunawa ta wayar tarho da manema labarai, shugaban kungiyar sufuri da daukar ma’aikata ta RTEAN (EMPLOYER) na kasa, Alhaji Dr. Musa Muhammad Maitakobi, ya tabbatar da ingancin zaben Kwamared Auwal Bello Isma’il Danhajiya a matsayin shugaban kungiyar na Kano.

Ya ce zabukan da aka gudanar a Kano da wasu jihohin Kaduna, Adamawa, Yobe, Neja da sun gudana bisa tanadin kundin tsarin mulkin kungiyar tare da kulawar jami’an tsaro, kafofin yada labarai, da masu ruwa da tsaki, bayan karewar wa’adin tsohon shugabancin a watan Oktoba 2025.

Dr. Maitakobi ya zargi wani tsohon sakataren kungiyar ta kasa da hada baki da wasu domin shirya zaben bogi a Kano, duk da gargadin da shugaban DSS ya yi lokacin tattaunawar sulhu da bangarorin da ke rikici, inda ya ja hankalin kowa da ya kiyaye doka da zaman lafiya.

Ya ce babu wata matsala a sauran jihohin da aka zabi sabbin shugabanni, sai dai a Kano inda wasu ke kokarin haifar da sabani.

Shugaban na kasa ya ce yana shirin amsa kiran Gwamna Abba Kabir Yusuf domin tattaunawa kan sabanin da ya taso a Kano, yana mai cewa a matsayinsa na dan Kano, ba zai so a samu rikici ko rashin zaman lafiya ba.

Ya bayyana cewa ya samu nasara a manyan kotuna biyu kan korafe-korafen da wasu ke yi wa shugabancinsa, lamarin da ya tabbatar da cewa masu kalubalantar ba su da hujjoji.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo

March 5, 2026

Yanzu Yanzu :Saudiyya Ta Takaita Wa’adin Amfani da Bizar Umarah Zuwa Kwanaki 30 Maimakon Wata 3

March 1, 2026

Gwamnatin Kano ta kwato motocin Tsaffin kwamishinonin da suka bi tsarin Kwankwaso

February 26, 2026

Hajj 2026: Hukumar Alhazan Kano ta sanar da ranar fara Jigilan Maniyata zuwa Saudiyya

February 25, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Kwanaki 10 na Ƙarshen Ramadan: Limamin Masallacin Annabi Ya Yi Muhimmin Kira ga Musulmi

March 6, 2026

Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo

March 5, 2026

Yanzu Yanzu :Saudiyya Ta Takaita Wa’adin Amfani da Bizar Umarah Zuwa Kwanaki 30 Maimakon Wata 3

March 1, 2026

Gwamnatin Kano ta kwato motocin Tsaffin kwamishinonin da suka bi tsarin Kwankwaso

February 26, 2026

Hajj 2026: Hukumar Alhazan Kano ta sanar da ranar fara Jigilan Maniyata zuwa Saudiyya

February 25, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.