Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Gwamnatin Kano ta Kafa Kwamitin yaki da Masu Tsattsauran Ra’ayi a Jihar

    December 8, 2025

    Rundunar Yan Sandan Najeriya ta ragewa jami’inta Matsayi saboda Bada tsaro ga wani Mutum

    December 8, 2025

    An kaddamar da kafar Yada labarai ta Mata Zalla irinta ta Farko a Najeriya

    December 7, 2025

    Kungiyar Barau kan shugabanci na Gari ta gudanar da taronta na farko a Kano

    December 7, 2025

    Mun samar da Hisba Gandujiyya ba don Fito na Fito da Gwamnati ba,za mu kaiwa Gwamna Ziyara domin Neman Albarka – Sheikh Ibn Sina

    December 7, 2025
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    An Nemi a Kama Ni Ne Don a Karkatar da Hankalin Jama’a Daga Abinda Ya Kamata Gwamnati Ta Yi – Ganduje

    November 29, 2025

    Wike Ya kori Wasu Gwamnonin PDP guda uku daga Jam’iyar

    November 18, 2025

    2027: Kiraye-kiraye sun karu ga Aminu Dabo da ya tsaya takarar gwamnan Kano a APC

    November 18, 2025

    Cinikinmu ake A Majalisar Dokokin Kano kamar Haja Domin mu Koma APC ,Amma Munki – Mai Rigar Fata

    November 15, 2025

    Tinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba,ban iya butulci ba – Gwamnan Kaduna Sani

    September 7, 2025
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    An Sace Amarya da Kawayenta 14 a Sokoto ana Tsaka da Shagalin Biki Yau Lahadi

    November 30, 2025

    RASHIN TSARO: Gwamnonin Katsina da Plateau sun rufe makarantun jihar nan take

    November 21, 2025

    Yan Najeriya su koyi kokawa da Dambe domin kare kansu daga yan bindiga -Inji Christopher Musa

    August 23, 2025

    Masu kwacen waya sun kashe wani dalibi dan Aji uku a Jami’ar Bayero dake Kano

    August 7, 2025

    Matashin da yayi yunkurin rungumar Tinubu a Kaduna,yana da matsalar kwakwalwa -Inji yan sanda

    June 20, 2025
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Gwamna Yusuf Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Kawo Manufofin Taimakon Manoma da Ƙarfafa Masana’antu

    September 23, 2025

    Wasika zuwa ga Gwamnan Kano kan bukatar Samar da Tsaro a makarantu ko Rufe su – Tsohon Kwamishinan Ilimi Sunusi Kiru

    November 24, 2025

    ASUU ga Gwamnati: Idan kuna da tsarin “ba aiki, ba albashi”, mu ma muna da “ba albashi, ba aiki

    November 17, 2025

    Ginshikin Ilimi da muka gina ne ya haifar da nasarar daliban Kano a NECO – In ji tsohuwar Gwamnatin Ganduje

    September 17, 2025

    NECO 2025: Kano ta fi kowace jiha nasara, gyare-gyaren Gwamna Yusuf a bangaren Ilimi sun bayyana – Sunusi Bature

    September 17, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Jami’an tsaro sunyi awon gaba da mawakin dake yiwa Alassan Ado Doguwa da Sanata Kawu Sumaila waka

    December 19, 2024

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Abinda zai faru ga wanda yake cin Ayaba a duk safiya – Farfesa Lateef

    July 25, 2025

    Asibitin Best Choice zai fara babban aikin tiyata akan ragin kaso 50 cikin 100 ga marasa lafiya

    July 7, 2025

    Gwamnatin Kano ta kaddamar da aikin kashe Ɓerayen Garum Malam

    April 17, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Gwamnatin Kano ta Kafa Kwamitin yaki da Masu Tsattsauran Ra’ayi a Jihar

    December 8, 2025

    Rundunar Yan Sandan Najeriya ta ragewa jami’inta Matsayi saboda Bada tsaro ga wani Mutum

    December 8, 2025

    An kaddamar da kafar Yada labarai ta Mata Zalla irinta ta Farko a Najeriya

    December 7, 2025

    Kungiyar Barau kan shugabanci na Gari ta gudanar da taronta na farko a Kano

    December 7, 2025
TST HAUSATST HAUSA
Home » Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike
Labarai

Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike

By tstNovember 13, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20251113 WA0018

Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya ce yana girmama hukumomin gwamnati da ita kanta doka, amma ya jaddada cewa dole ne a tabbatar da yin abin da ya dace a kowane lokaci.

Wike ya bayyana haka ne yayin da yake mayar da martani ga masu sukarsa da yin cece-kuce kan abinda ya faru tsakaninsa jami’an tsaro na sojojibi a Abuja ranar Talata.

A cewarsa, yana da cikakken imani da tsarin doka da oda, amma bai kamata a bari wasu su take ƙa’idoji ko su yi abin da suka ga dama ba tare da hukunci ba.

“Ina girmama hukumomi, amma dole ne a tabbatar da yin abin da ya dace, Ba zan yi shiru idan aka yi abin da bai dace ba,” in ji Wike.

A wani taron manema labarai da Wike ya kira a ofisoshinsa ranar Alhamis,yace zaici gaba da aikinsa akan doka Kuma ba zaija da baya ba.

Wannan martanin na Wike ya zo ne bayan jama’a da dama sun rika sukar yadda ya yi mu’amala da sojan ruwa Yarima a wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Gidan Talabijin na AIT ya ruwaito cewa Ministan ya yi kira da a ci gaba da mutunta dokoki da kuma kare martabar gwamnati, tare da tabbatar da gaskiya a dukkan lamura.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Gwamnatin Kano ta Kafa Kwamitin yaki da Masu Tsattsauran Ra’ayi a Jihar

December 8, 2025

Rundunar Yan Sandan Najeriya ta ragewa jami’inta Matsayi saboda Bada tsaro ga wani Mutum

December 8, 2025

An kaddamar da kafar Yada labarai ta Mata Zalla irinta ta Farko a Najeriya

December 7, 2025

Kungiyar Barau kan shugabanci na Gari ta gudanar da taronta na farko a Kano

December 7, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Gwamnatin Kano ta Kafa Kwamitin yaki da Masu Tsattsauran Ra’ayi a Jihar

December 8, 2025

Rundunar Yan Sandan Najeriya ta ragewa jami’inta Matsayi saboda Bada tsaro ga wani Mutum

December 8, 2025

An kaddamar da kafar Yada labarai ta Mata Zalla irinta ta Farko a Najeriya

December 7, 2025

Kungiyar Barau kan shugabanci na Gari ta gudanar da taronta na farko a Kano

December 7, 2025

Mun samar da Hisba Gandujiyya ba don Fito na Fito da Gwamnati ba,za mu kaiwa Gwamna Ziyara domin Neman Albarka – Sheikh Ibn Sina

December 7, 2025
Advertisement
© 2025 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.