Browsing: Labarai
Yan sanda sun kama tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano (PCACC),Barista Muhuyi Magaji Rimingado,…
Fitaccen malamin addinin musulunci kuma limamin masallacin juma’a na Al-Ikilas dake unguwar Sharada Farfesa Sani Umar Rijiyar Lemo, ya bayyana…
A juma’ar nan ne dan kishin kasa kuma dan gwagwarmaya a bangaren siyasa a Najeriya,Alhaji Tanko Yakasai ya ciki shekaru…
Kamfanin kasuwancin jiragen sama na Amurka,, wanda ke kula da sayar da jirgin shugaban kasa na Najeriya, Boeing 737‑700 Business Jet,…
Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, yaci Alwashin kawo karshen matsalar tsaro da ta fara addabar wasu yankuna na…
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf ta tabbatar wa jama’a cewa jihar tana cikin cikakken tsaro,…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana damuwa kan ƙara yawaitar zurga-zurgar masu baburan haya (Achaba) a wasu sassan birnin Kano, duk…
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya yi watsi da batun yin sulhu ko tattaunawa da ƴan bindiga a kasar nan.…
Gwamnatin Jihar Kano tayi Allah Wadarai da kalaman tsohon gwamnan jihar Dr.Abdullahi Umar Ganduje da kuma mataimakin shugaban majalisar dattawa…
Babban Limamin masallacin Juma’a na Alfurqan dake Unguwar Nasarawa GRA Dr. Bashir Aliyu Umar ya yi kira ga musulmi da su…
