Browsing: Labarai
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya bada umarnin kara litar man fetur a sassa daban daban ciki harda Kano…
Gwamnatin Kano ta gurfanar da wani tela a gaban kotun Majestry karkashin jagorancin mai shari’a Halima A .B abisa samunsa…
Gwamnatin jihar Benue ta bayyana ranar Laraba 18 ga watan Yuni 2025 a matsayin ranar hutu domin murnar ziyarar aiki…
Gwamnatin tarayya ta dakatar da rokon da tayiwa yan Najeriya na su fara azumin kwana uku a jere da kuma…
Gwamnatin tarayya ta nemi yan Najeriya su yi azumin Kwana uku sannan su yi adu’oin neman daukin Allah domin magance…
Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya sauke kansa a matsayin shugaban kamfanin samar da sukari wanda ya kawo…
Shugaban majalisar Malamai ta Arewacin Najeriya, Sheikh Malam Ibrahim Khalil yayi gargadin cewa dole ne duk wanda yaje sallar Idi…
Yan Najeriya 450,000 suka nemi gurbin aiki na mutane dubu 10 da gwamnatin tarayya ta shirya samarwa a Kasar nan.…
Gwamnan jihar Sokot Ahmad Aliyu ya amince da biyan ma’aikatan jihar albashin watan Yuni domin bukukuwan Babbar Sallah. A wata…
Gamayyar kungiyoyin tsoffin dalibai na Makarantun dake karkashin Gidauniyar Musulunci ta Abdullahi Mai Masallaci sun kashe kudi kimanin Naira miliyan…
