Browsing: Labarai
Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi,…
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da wani sabon shiri na tattara bayanai da kuma rajistar manoma a dukkan fadin Najeriya. Wannan…
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ƙara wa babban kontirola na hukumar hana fasa kauri ta Najeriya Bashir…
Shugaban rukunin kamfanonin yada labarai na Vision FM a Najeriya, Alhaji Umar Farouk Musa, ya amince da nadin Malam Anas…
Wasu ƴan kasar Ghana sun gudanar da zanga-zanga da ke nuna ƙiyayya ga ƴan Najeriya, musamman ma ƴan kabilar Igbo,…
Kungiyar anoman Najeriya ta bayyana damuwa kan yadda shinkafa da masara daga kasashen waje ke mamaye kasuwannin cikin gida, lamarin…
Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya raba babura ga wasu ’yan jarida da ke aiki a fadar gwamnatin…
Tsohon Shugaban hukumar kula da tashohin jiragen ruwa ta Najeriya (NPA), Arc Aminu Dabo, ya mika sakon ta’aziyya da juyayi…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin da ake yi…
Kwamishinan harkokin sufuri na jihar Kano, Ibrahim Ali Namadi Dala , ya nesanta kansa daga Sulaiman Danwawu, wanda ake zargi…
