Browsing: Labarai
Daukar Nauyi (Masu kishin cigaban ARTV da magoya bayan MD) Shugabar gidan talabijin na ARTV Kano Hajiya Hauwa Isah Ibrahim…
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa ya rage karfin kashe kudi…
Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Shiek Aminu Ibrahim Daurawa ya ce ,samar da hukumomin Hisba a jihohin Arewa…
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da aniyarsa na inganta walwalar ayyukan manema labarai a Kano. Gwamna…
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu akan dokar kasafin kudin shekarar 2025 ,kasafin da ya tasamma…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da shigar da fursunonin Kano cikin shirin taimakekeniyar kula kiwon lafiya .…
Babban limamin Masallacin juma’a na Legas, Rudwan Jamiu, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai baiwa ‘yan Najeriya kunya ba. Malamin…
Daga Isha Musa Zage Wani rahoto kan kudaden da gwamnatin tarayya ke kashewa a duk shekara ya nuna cewa ayyukan…
Rahotanni nacewa akwai yiwuwar kamfanoni sadarwa za su ƙara kuɗin kira da na data da kuma tura rubutaccen saƙo a…
Mabiya Addinin kirista a sassan duniya na bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Isah Allah ya kara yarda dashi. Saidai TST…
