Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Saudiyya ta sanar da kammala aikin hajjin 2026 tare da shirin tunkarar na 2027

    May 29, 2026

    Dan Takarar Shugaban Ƙasa a ADP, Amb. Aliyu Bin Abbas Ya Taya Musulmi Murnar Sallah

    May 28, 2026

    Gwamna Yusuf Ya Ba da Umarnin Yanka Ragon Layya ga Yaran da Ya Hadu da Su A Kabarin Kakansu

    May 27, 2026

    Alhazan Kano Sun Nuna Gamsuwa da Kulawar da Ake Basu a Mina Yayin Fara Ayyukan Hajjin 2026

    May 25, 2026

    Hajj 2026: Saudiyya Ta Tura Ma’aikatan Lafiya 52,000 Domin Kare Alhazai Daga Zafin Rana lokacin Arfa

    May 24, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Kofa Har Yanzu a Buɗe Take ga Kwankwaso Ya Koma PRP, Tunda Akwai Shakkun Samun Mafita a NDC – In Ji Ali Rabiu Ali

    May 4, 2026

    Kwankwaso bai kammala Takaba a ADC ba ya koma NDC – In Ji Kwamared Waiya

    May 3, 2026

    Kwankwaso Ya Shiga Tattaunawa da NDC da PRP Kan Sabuwar Makomarsa a Siyasa

    May 3, 2026

    Ni rigimammen ɗan siyasa ne, masu neman amfani da matsalar tsaro su kayar da ni a 2027 ba za su yi nasara ba – Tinubu

    April 29, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Ɗan Najeriya daga Kano ya shiga cikin manyan masana yanayi na duniya ,zai halarci taro a Caribbean

    April 28, 2026

    Har Yanzu Akwai Dama Ta Neman Daren Lailatul Qadr — Limamin Harami A Makkah Ya Ja Hankalin Musulmi A Juma’ar Karshe Ta Ramadan

    March 13, 2026

    Ayyukan Cigaban Ilimi a Kano Sun Wuce Zato, Gwamna Yusuf Ya Sauya Alkibla – Kwamared Waiya

    February 25, 2026

    Marubuciyar Najeriya, Dr Asma’u Isah Maibasira, Ta Kaddamar da Littafin Jagoranci a Birtaniya

    February 7, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Tinubu Naira 10,400 kacal ya warewa kowane ɗan Najeriya a fannin lafiyarsa cikin kasafin kuɗin 2026 – NMA

    December 29, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Saudiyya ta sanar da kammala aikin hajjin 2026 tare da shirin tunkarar na 2027

    May 29, 2026

    Dan Takarar Shugaban Ƙasa a ADP, Amb. Aliyu Bin Abbas Ya Taya Musulmi Murnar Sallah

    May 28, 2026

    Gwamna Yusuf Ya Ba da Umarnin Yanka Ragon Layya ga Yaran da Ya Hadu da Su A Kabarin Kakansu

    May 27, 2026

    Alhazan Kano Sun Nuna Gamsuwa da Kulawar da Ake Basu a Mina Yayin Fara Ayyukan Hajjin 2026

    May 25, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Rusau:Ko za’a kashemu duka ba zamu bari a rushe mana gari ba – Inji mutanan Rimin Zakara
Labarai

Rusau:Ko za’a kashemu duka ba zamu bari a rushe mana gari ba – Inji mutanan Rimin Zakara

By tstFebruary 3, 20253 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20250203 WA0024

Daga Ali Rabiu Ali Daddy

Rahotanni daga garin Rimin Zakara na cewa Jami’an tsaro sun harbe mutane 7 tare da raunata wasu 16 a lokacin da suke rushe gidaje a garin da ake cewa mallakin jami’ar Bayaro ne .

Zuwa Yanzu mutane 2 ne suka mutu a cikin mutane 7 da aka harba a garin na Rimin Zakara da ke karamar hukumar Ungogo.

Kuma tuni akayi Jana’izarsu a safiyar ranar Litinin.

Daga cikin wadanda suka jikkata a harbin bindigar harda kananan yara,yayinda kuma wadanda suka mutu ,daya ya kasance matashi dayan kuma magidanci mai yawan iyali.

Shaidar gani da ido Ali Rabiu Ali Daddy ya shaidawa TST cewa an rushe gidaje sama da 20.

A cewar mazauna rimin Zakara a yanzu haka rusau din ya shafi turjiya saboda yadda mutanan garin suka fusata wanda hakan yasa aka harbi wasu ,suka mutu wasu suka jikkata.

Tun a daren jiya jami’an tsaron suka dira a garin na Rimin Zakara inda Kai tsaye suka rushe gidajen jama’a daga bisani al’umar garin suka fara ihu ga jami’an tsaron.

TST Hausa ta rawaito cewa an shafe sama da shekara 20 ana takaddama tsakanin mutanan garin na Rimin Zakara da bangaren jami’ar Bayaro kan asalin Wanda ya mallaki filayen da jama’ar garin suke zaune,duk dacewa jama’ar ta Bayaro bata yi Karin haske ba akan batun a baya bayan nan.

Tawagar jami’an tsaro daban daban ne ciki harda na hukumar Civil defense sukayi dirar mikiya a garin tare da fara rusau,kuma a yayinda aka tuntubi jami’in hulda da jama’a na hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) reshen jihar Kano, Ibrahim Abdullahi, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Ya bayyana cewa an tura jami’an tsaro da suka hada da NSCDC yankin domin kare kadarorin gwamnati kuma sun fuskanci turjiya daga mazauna yankin.

A yayinda yake zantawa da TST Hausa ,Ma’ajin Kungiyar cigaban al’umar Rimin Zakara Malam Habu Mikailu,yace wannan batu na neman a tashi garinsu na Rimin Zakara yana gaban kotu tun shekarar 2017.

Malam Habu yace  korafin nasu yana gaban babbar kotun jihar Kano.

Habu ya jaddada cewa har Yanzu garin Rimin Zakara nasu ne halak malak bana jami’ar Bayaro ba ,duk da kashe yan uwnasu da jami’an tsaro sukayi.

A kalla motoci 30 na jami’an tsaro ne suka dira a garinmu ,Kuma Muna nan kan bakanmu ba zamu bari a tashenmu daga garinmu ba,Inji Habu.

Ya roki gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf da ya shiga tsakani.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Saudiyya ta sanar da kammala aikin hajjin 2026 tare da shirin tunkarar na 2027

May 29, 2026

Dan Takarar Shugaban Ƙasa a ADP, Amb. Aliyu Bin Abbas Ya Taya Musulmi Murnar Sallah

May 28, 2026

Gwamna Yusuf Ya Ba da Umarnin Yanka Ragon Layya ga Yaran da Ya Hadu da Su A Kabarin Kakansu

May 27, 2026

Alhazan Kano Sun Nuna Gamsuwa da Kulawar da Ake Basu a Mina Yayin Fara Ayyukan Hajjin 2026

May 25, 2026
View 2 Comments

2 Comments

  1. Senator jaoji on February 3, 2025 3:23 pm

    Muna tare damu TST hausa

    Reply
    • tst on February 10, 2025 9:52 pm

      Masha Allah

      Reply
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Saudiyya ta sanar da kammala aikin hajjin 2026 tare da shirin tunkarar na 2027

May 29, 2026

Dan Takarar Shugaban Ƙasa a ADP, Amb. Aliyu Bin Abbas Ya Taya Musulmi Murnar Sallah

May 28, 2026

Gwamna Yusuf Ya Ba da Umarnin Yanka Ragon Layya ga Yaran da Ya Hadu da Su A Kabarin Kakansu

May 27, 2026

Alhazan Kano Sun Nuna Gamsuwa da Kulawar da Ake Basu a Mina Yayin Fara Ayyukan Hajjin 2026

May 25, 2026

Hajj 2026: Saudiyya Ta Tura Ma’aikatan Lafiya 52,000 Domin Kare Alhazai Daga Zafin Rana lokacin Arfa

May 24, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.