Browsing: Labarai
Gwamnatin Jihar Kano ta nuna alhini da mika ta’aziya ga gidan Radio Rahma da Talabijin a bisa rasuwar daya daga…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauyawa gidajen gyaran hali guda 29 matsuguni a sassan Najeriya. Ministan kula da…
Gwamnatin Jihar Kano da Kungiyar masu hada Burodi ta jihar Kano sun cimma matsaya akan farashin Burodi a jihar. Wannan…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gargadi yan kasuwa da su sauko da farashin kayan abincin da suke dashi domin hakan ya…
Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na kwalejin ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) hadin guiwar da jami’ar tarayya da ke…
Shugaban Kasar Amurika Donald Trump ya gargadi manema labarai a Amurika akan yawan yiwa maganganunsa gurguwar fahimta Inda yace ana…
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC ta nuna damuwa akan yadda yawancin yan Najeriya suka ki biyayya ga umarninta na kashe…
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin…
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce akalla ‘yan Najeriya miliyan 14 ne ke…
Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta nemi yan Najeriya da su rika Kashe wayoyinsu na hannu a duk karfe 11…
