Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta taya daukacin al’ummar Najeriya murnar bikin Sallah Karama, tare da nuna damuwa kan halin…
Browsing: Uncategorized
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar jihar murnar zagayowar ranar Eid-el-Fitr, wadda ke nuna kammala azumin…
Kungiyar Mahaddata Alƙur’ani Mai Girma ta Kasa ta yaba matuƙa ga Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf,…
Majalisar Malamai a Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a wasu muhimman yankuna na ƙasar, lamarin da…
A wani sabon gagarumin yunƙuri na ƙarfafa shirin siyasar jam’iyyar APC gabanin zaɓen shekarar 2027, gamayyar ƙungiyoyin goyon bayan jam’iyyar…
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Alhaji , Sa’ad Abubakar na III, ya sanar da daukacin al’ummar Musulmi a Najeriya cewa…
Hukumar Kula da ganin wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal na shakerar…
Jami’an tsaro a Masallacin Harami sun cafke wani mai ibada bayan an hango shi yana yin sallah a saman wani…
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin biyan albashin ma’aikata kafin Sallar karama. Mai riƙon muƙamin Shugabar Ma’aikatan…
