Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, tare da jiga jigai a ADC sun gudanar da zanga-zanga zuwa hedikwatar hukumar INEC…
Browsing: Uncategorized
Rikicin shugabanci da ke addabar jam’iyyar ADC ya ƙara tsananta, bayan da wata sabon shugabanci ɓangare na uku ya bayyana,…
Wani masani kan harkokin tattalin arziki,da tsare tsare a Najeriya Mr. Ayodele Adio, ya bayyana cewa attajirin ɗan kasuwa Aliko…
Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Rano, Bunkure da Kibiya a Jihar Kano, Rt. Hon. Kabiru Alhassan Rurum, ya…
Babban Manajan Vision FM 92.5 Kano da Farin Wata TV Kano, Malam Anas Idris Hassan, ya taya al’ummar Musulmi murnar…
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) ta taya daukacin al’ummar Najeriya murnar bikin Sallah Karama, tare da nuna damuwa kan halin…
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar jihar murnar zagayowar ranar Eid-el-Fitr, wadda ke nuna kammala azumin…
Kungiyar Mahaddata Alƙur’ani Mai Girma ta Kasa ta yaba matuƙa ga Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf,…
Majalisar Malamai a Jamhuriyar Nijar ta tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a wasu muhimman yankuna na ƙasar, lamarin da…
A wani sabon gagarumin yunƙuri na ƙarfafa shirin siyasar jam’iyyar APC gabanin zaɓen shekarar 2027, gamayyar ƙungiyoyin goyon bayan jam’iyyar…
