Browsing: Labarai
Mabiya Addinin kirista a sassan duniya na bikin zagayowar ranar haihuwar Annabi Isah Allah ya kara yarda dashi. Saidai TST…
Kungiyar Kwadago ta Najeriya da kungiyoyin fararan hula sun yi kira da a kara rage farashin man fetur tare bukatarsu…
Shugaban Kasa Bola Ahamad Tinubu ya roki yan Najeriya da su koyi yadda ake rayuwa cikin sauki musamman Kashe duk…
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da Kashe naira miliyan dubu 95 domin gyara madatsun ruwa guda 16 a…
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC ) yayi watsi da rahotannin da aka fitar cewa matatar man fetur ta Fatakwal…
Daga Muhammad Ali Yadakwari : Kasa da wata daya bayan kaddamar da dawowar aikin matatar mai ta Fatakwal, yanzu rahotanni…
Gwamnatin tarayya ta ce Shugaba Tinubu zai kashe naira miliyan dubu 845 da miliyan dari 284 da doriya domin biyan…
Kwamishinan Kasa da tsare tsare na Kano Abduljabbar Muhammad Umar shine ya bayyana hakan a wani taron manema labarai da…
Babban akanta Janar na jihar Kano wanda kuma aka tantance a matsayin kwamishina Abdulkadir Abdussalam ya nemi Malaman makaranta a…
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ce zaici gaba da baiwa hukumar yaki da cin hanci da rashawa…
