Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Tunda Farko dama Tinubu ya nemi INEC tayi Adalci.

    August 16, 2026

    HUDUBA : “Na Rantse da Allah, Allah Zai Tambayi ’Yan Kasuwa Kan ’Ya’yansu Saboda Rashin Ba Su Lokaci” — Dr. Abdullah Gadon Kaya

    August 14, 2026

    Ranar 25 ga Watan Agusta za’a Rufe Rigista

    August 11, 2026

    Awwal Lamari Sharada ne Zai Mika Kayan

    August 9, 2026

    Haruna Bashir da aka Kashewa Mata da ‘Ya ‘Yansa 6 a Chiranci Ya shiga Auren Gata na Gwamna Abba

    August 7, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Wasu ‘Yan Siyasa a Kano Sun Shawarci Kwankwaso Ya Koma PRP Ko Ya Huce Haushi

    June 26, 2026

    Kotu ta soke hukuncin da Ya bai wa NDC matsayin halastacciyar Jam’iyyar Siyasa a Najeriya

    June 26, 2026

    Jar Hula Dai Ta Malam Aminu Kano Ce, Don Haka Ba Za Mu Cire Ta Ba — Gwamna Yusuf

    June 25, 2026

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Kofa Har Yanzu a Buɗe Take ga Kwankwaso Ya Koma PRP, Tunda Akwai Shakkun Samun Mafita a NDC – In Ji Ali Rabiu Ali

    May 4, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

    July 23, 2026

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Tunda Farko dama Tinubu ya nemi INEC tayi Adalci.

    August 16, 2026

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Da gaske muke yi nan da wata uku za mu magance matsalar ruwan sha a Kano – Inji Hon Doguwa
Labarai

Da gaske muke yi nan da wata uku za mu magance matsalar ruwan sha a Kano – Inji Hon Doguwa

By tstJanuary 2, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20250102 WA0040

Gwamnatin jihar Kano ta bayana shirinta na magance matsalar ruwan sha a Kano nan da watanni uku masu zuwa .

Kwamishinan ma’aikatar kula da albarkatun ruwa ta  jihar Kano,Hon Umar Haruna Doguwa ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai a ofishinsa ,kan Shirin da ma’aikatarsa tayiwa mutanan Kano a sabuwar shekarar 2025.

Haruna Doguwa ya shaida cewa , gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince a samar da wasu manyan injunan tunkudo ruwa guda 10 da za’ayi amfani dasu a  matatun ruwan da ake dasu na Chalawa da Tamburawa da Kusalla da Magaga.

Kwamishinan ya tabbatarwa da mutanan Kano cewa ,a wannan karon gwamnatin Kano da gaske take wajen ganin an wadata jama’a da ruwan sha a cikin birnin Kano da kewaye nan da watanni uku masu zuwa.

Yace gwamnatin Kanon ta kashe sama da naira miliyan dari 500 domin sayan manyan injunan turo ruwan daga kasahen waje.

Ya nemi al’umomin yankunan dake fama da matsalar ruwan , musamman Kurna da Fagge da Unguwa uku da cikin kwaryar birnin Kano dasu sha kuruminsu .

Doguwa yace da zuwansa a matsayin kwamishinan ruwa a Kano sai ya fara rangadin wuraren da ake da matsala dasu , musamman matatun ruwan sha.

Ya kuma jinjinawa tsohon kwamishinan ma’aikatar ruwan ta jihar Kano Hon. Ali Haruna Makoda akan jajircewar da yayi wajen tabbatar da shirin samar da ruwa a Kano lokacin yana ma’aikatar.

Ya nemi kanawa da su cigaba da yiwa gwamnatin kyakkyawar fahimta akan abinda duk tasa a gaba.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Tunda Farko dama Tinubu ya nemi INEC tayi Adalci.

August 16, 2026

HUDUBA : “Na Rantse da Allah, Allah Zai Tambayi ’Yan Kasuwa Kan ’Ya’yansu Saboda Rashin Ba Su Lokaci” — Dr. Abdullah Gadon Kaya

August 14, 2026

Ranar 25 ga Watan Agusta za’a Rufe Rigista

August 11, 2026

Awwal Lamari Sharada ne Zai Mika Kayan

August 9, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

August 18, 2026

“ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

August 16, 2026

Tunda Farko dama Tinubu ya nemi INEC tayi Adalci.

August 16, 2026

Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

August 16, 2026

HUDUBA : “Na Rantse da Allah, Allah Zai Tambayi ’Yan Kasuwa Kan ’Ya’yansu Saboda Rashin Ba Su Lokaci” — Dr. Abdullah Gadon Kaya

August 14, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.