Browsing: Labarai
Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnati ta umarci masu kangwaye a jihar nan, da su gine shi ko su sayar…
Rahotanni daga hukumar kwashe shara ta jihar Kano na cewa , ma’aikatan hukumar da sauran al’uma na cigaba da yabawa…
Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudurinta na inganta ayyukan masu neman labarai a Kano. Kwamishinan yada labarai na Kano Kwamared…
Kungiyar masana aikin Radiyo da Talabijin ta Najeriya SNB reshen Arewa maso yamma na gudanar da taron karawa juna sani…
Ana fargabar zanga-zanga zata iya barkewa a sassan Najeriya biyo bayan amincewar da hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya…
’Yan Najeriya da sauran bakin haure na Afirka da suke zaune Amurka ba bisa ka’ida ba na cikin fargaba na…
Rahotanni daga jihar Enugu na cewa mutane da dama ake fargabar sun mutu sakamakon fashewar wata tankar dakon man fetur…
Hukumar kula da harkokin bunkasa zuba jari ta Jihar Kano, KANINVEST, ta sanya hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna da…
Limamin masallacin Juma’a na Jami’ar Northwest university dake Kano,Dr.Nasir Shu’aibu ya gargadi masu sakaci da Sallah ,wanda yace tun a…
Shugaban karamar hukumar Gwale Hon. Abubakar Ma’azu (Mojo) ya tallafawa masu Sana’ar dinka rariya a yankinsa da jari domin karfafa…
