Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-Ɓaci Akan Yunwa, Tsaro Da Talauci A Najeriya

    May 2, 2026

    Majalisar Zartarwar Kano Ta Amince da Kashe Naira Biliyan 61.63 Don Bunƙasa Ilimi, Ruwan Sha da Lafiya

    April 30, 2026

    HUDUBA: Idan Ka Ga ’Yan Siyasa na Tada Jijiyar Wuya, Bukatunsu Suke Karewa Ba Addini Ko Bukatun Jama’a ba – Dr. Abdallah Gadon Kaya

    April 24, 2026

    Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Aikin Tsaftar Muhalli na Karshen Wata Saboda Ziyarar Oluremi Tinubu

    April 24, 2026

    Majalisar Dattawa Ta Bukaci Dakatar Da Yakin Neman Zaɓen 2027 A Wasu Jihohin Arewa, Ciki Har Da Kano

    April 23, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Ni rigimammen ɗan siyasa ne, masu neman amfani da matsalar tsaro su kayar da ni a 2027 ba za su yi nasara ba – Tinubu

    April 29, 2026

    Ba Na Tsoron Kowa,Idan Ban Koma Majalisa ba, Ina Godiya ga Allah – Kawu Sumaila Ya Yi Martani Ga Masu Neman Maye Gurbinsa da Rurum

    April 26, 2026

    2027: Akwai Shakku Kan Dalilin Dawowar Rurum APC — Shehu Isa Driver

    April 26, 2026

    2027: Shugabannin Kananan Hukumomin Kano ta Kudu na Neman Maye Gurbin Kawu Sumaila da Rurum a Majalisar Dattawa

    April 26, 2026

    Majalisar Dokokin Kano ta Magantu kan Bukatar Mataimakin Gwamnan Jiha Aminu Gwarzo Ya yi Murabus

    January 31, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Ɗan Najeriya daga Kano ya shiga cikin manyan masana yanayi na duniya ,zai halarci taro a Caribbean

    April 28, 2026

    Har Yanzu Akwai Dama Ta Neman Daren Lailatul Qadr — Limamin Harami A Makkah Ya Ja Hankalin Musulmi A Juma’ar Karshe Ta Ramadan

    March 13, 2026

    Ayyukan Cigaban Ilimi a Kano Sun Wuce Zato, Gwamna Yusuf Ya Sauya Alkibla – Kwamared Waiya

    February 25, 2026

    Marubuciyar Najeriya, Dr Asma’u Isah Maibasira, Ta Kaddamar da Littafin Jagoranci a Birtaniya

    February 7, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Tinubu Naira 10,400 kacal ya warewa kowane ɗan Najeriya a fannin lafiyarsa cikin kasafin kuɗin 2026 – NMA

    December 29, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-Ɓaci Akan Yunwa, Tsaro Da Talauci A Najeriya

    May 2, 2026

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    Majalisar Zartarwar Kano Ta Amince da Kashe Naira Biliyan 61.63 Don Bunƙasa Ilimi, Ruwan Sha da Lafiya

    April 30, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-Ɓaci Akan Yunwa, Tsaro Da Talauci A Najeriya
Labarai

Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-Ɓaci Akan Yunwa, Tsaro Da Talauci A Najeriya

By tstMay 2, 20262 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20260502 WA0004

Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, ya ayyana matsalar rashin tsaro da fatara da yunwa a matsayin manyan abubuwan dake bukata kulawa ta gaggawa yana mai cewa dole ne a ɗauki matakai domin dakile su a faɗin Najeriya.

Tinubu ya bayyana hakan ne a Abuja yayin bikin Ranar Ma’aikata ta 2026, inda ya ce matsalolin tsaro da talauci sun zama manyan barazana ga zaman lafiya da ci gaban tattalin arzikin ƙasa.

Sakataren gwamnatin tarayya George Akume wanda ya wakilci shugaba Tinubu shine ya shaida hakan a bikin ranar Ma’ikata ta duniya da aka gudanar a wajen taro na Eagles Square dake Abuja.

A cewarsa, rashin tsaro na hana manoma noma yadda ya kamata, tare da kawo cikas ga harkokin kasuwanci da rayuwar yau da kullum, yayin da fatara ke ƙara tsananta wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fuskanta.

Shugaban ƙasa ya ce gwamnatinsa ta fara ɗaukar matakai daban-daban domin shawo kan matsalolin, ciki har da ƙara ƙaimi wajen inganta tsaro, aiwatar da shirye-shiryen rage talauci, da kuma samar da damammakin ayyukan yi, musamman ga matasa.

Ya ƙara da cewa za a ci gaba da haɗin gwiwa tsakanin gwamnati, hukumomin tsaro da ƙungiyoyin ma’aikata domin tabbatar da samun nasara wajen magance matsalolin da suka addabi ƙasar nan.

Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da Najeriya ke fuskantar ƙalubalen tsaro a wasu yankuna da kuma matsin tattalin arziki da ke shafar rayuwar jama’a.

A bangaren samar da aikinyi, sakataren gwamnatin ya ce akwai shirin na samar da damar aiki ga matasa 45,000 a Najeriya, inda aka tura su domin taimakawa wajen ƙarfafa tsaro da tabbatar da zaman lafiya a al’umma da yankunan ƙasar

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Majalisar Zartarwar Kano Ta Amince da Kashe Naira Biliyan 61.63 Don Bunƙasa Ilimi, Ruwan Sha da Lafiya

April 30, 2026

HUDUBA: Idan Ka Ga ’Yan Siyasa na Tada Jijiyar Wuya, Bukatunsu Suke Karewa Ba Addini Ko Bukatun Jama’a ba – Dr. Abdallah Gadon Kaya

April 24, 2026

Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Aikin Tsaftar Muhalli na Karshen Wata Saboda Ziyarar Oluremi Tinubu

April 24, 2026

Majalisar Dattawa Ta Bukaci Dakatar Da Yakin Neman Zaɓen 2027 A Wasu Jihohin Arewa, Ciki Har Da Kano

April 23, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Tinubu Ya Sanya Dokar Ta-Ɓaci Akan Yunwa, Tsaro Da Talauci A Najeriya

May 2, 2026

Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

May 1, 2026

Majalisar Zartarwar Kano Ta Amince da Kashe Naira Biliyan 61.63 Don Bunƙasa Ilimi, Ruwan Sha da Lafiya

April 30, 2026

An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

April 30, 2026

Ni rigimammen ɗan siyasa ne, masu neman amfani da matsalar tsaro su kayar da ni a 2027 ba za su yi nasara ba – Tinubu

April 29, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.