Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

    October 12, 2026

    Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

    October 12, 2026

    NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

    October 10, 2026

    Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

    October 10, 2026

    Kano First Airline: Shirin Arewa maso Gabas ya ƙara ƙarfafa hujjar kafa kamfanin jirgin saman Kano — Hon. Sanusi Kiru

    October 5, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Dan takarar ya ce Yobe ta Tinubu kuma shi za ayi a 2027

    October 5, 2026

    Gwani Dr. Waiya ya nemi Limaman su fadakar da Jama’a illar bangar siyasa

    October 5, 2026

    Fadar Tace Rashin Girmamawa Ne A Kira Wannan Suna “Bola”

    September 19, 2026

    Kwamishinan Ya Yi Ikirarin Ne A lokacin Kaddamar Da Yakin Zaben Tinubu

    August 31, 2026

    Wasu ‘Yan Siyasa a Kano Sun Shawarci Kwankwaso Ya Koma PRP Ko Ya Huce Haushi

    June 26, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Kuna Daga Cikin Masu Kauracewa Ƙananan Takardun Kuɗin Najeriya?

    September 26, 2026

    Yara ’yan kasa da shekaru 13 sun fafata a gasar kwallon kafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

    September 22, 2026

    Sama da Hannun Jari Biliyan 4 Za’a Sayar

    September 14, 2026

    Dangote yace Yan Najeriya za su yi Dariya

    September 12, 2026

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Ayyukan Gwamna Abba Babban Jari Ne Ga Mutanan Kano

    October 7, 2026

    Yaƙin siyasar Goje: Fafatawa da Tinubu, Gwamna Inuwa, Usman Kumo da ‘yan takarar APC gabanin 2027 – Engr. Ibrahim Suleiman Kashere

    September 29, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

    October 12, 2026

    Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

    October 12, 2026

    NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

    October 10, 2026

    Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

    October 10, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Ma’aikatar Ayyuka ce ta samu kaso mafi Yawa
Labarai

Ma’aikatar Ayyuka ce ta samu kaso mafi Yawa

By tstSeptember 27, 20263 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
Abbaaaa (1)

Majalisar Zartarwar Jihar Kano ta amince da kashe jimillar Naira biliyan 144 da miliyan 5 domin aiwatar da ayyukan raya jihar a fannoni daban-daban.

An amince da kudaden ne yayin taron majalisar karo na 41, wanda aka gudanar ranar Alhamis, 24 ga Satumba, 2026, a Malam Aminu Kano House da ke Asokoro, Abuja, ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf.

Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na jihar, Dr. Ibrahim Abdullahi Waiya, ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai da aka gudanar a Kano.

Ya bayyana cewa kudaden za a karkata su ne zuwa muhimman fannoni da suka haɗa da gina da gyaran hanyoyi, ilimi, kiwon lafiya, samar da ruwa da makamashi, gidaje da sauran ayyukan more rayuwa.

Ma’aikatar Ayyuka ce ta samu kaso mafi yawa daga cikin kudaden, inda aka ware mata sama da Naira biliyan 84 da miliyan 975 domin aiwatar da ayyukan hanyoyi da gine-ginen gwamnati.

Daga cikin ayyukan hanyoyin da aka amince da su akwai Rawul–Gani–Sitti–Masu–Gomo Road a ƙaramar hukumar Sumaila, Zaria Road–Gurjiya–Yankatsari–Rijiyar Gwangwan, da Dawakin Kudu–Lahadin Makole Road.

Haka kuma, akwai wasu ayyukan hanyoyi a yankunan Nassarawa GRA, Tarauni, Kumbotso da Janbulo, waɗanda za su kasance cikin ayyukan da za a aiwatar.

A bangaren ilimi, majalisar ta amince da ware sama da Naira biliyan 14 da miliyan 276, domin gudanar da ayyukan da suka shafi bunƙasa harkar ilimi a jihar.

Bangaren kiwon lafiya kuwa ya samu sama da Naira biliyan 2 da miliyan 608, waɗanda za a yi amfani da su wajen gyaran cibiyoyin lafiya da inganta ayyukan asibitoci.

Haka kuma, an amince da ware sama da Naira biliyan 11 ga Ma’aikatar Filaye da Tsare-tsaren Birane domin wasu muhimman ayyuka, ciki har da samar da kayayyakin kula da zirga-zirga da inganta ababen more rayuwa.

A wani mataki daban, majalisar ta amince da kwaryakwaryar kasafin kudin na shekarar 2026 na Naira tiriliyan 1 da biliyan 201.

Majalisar ta kuma umarci a tura kudirin kasafin kudin kari zuwa Majalisar Dokokin Jihar Kano, domin ta yi nazari a kansa tare da daukar matakin da ya dace.

Baya ga haka, majalisar ta amince da gudanar da Kano Art and Cultural Festival, KANFEST 2026, wanda aka tsara domin bunkasa al’adu da harkokin fasaha a jihar.

Haka kuma, an amince da shirin hadin gwiwa tsakanin gwamnati da masu zaman kansu domin bunkasa Kano Energy and SME Industrial Park da ke Tamburawa, wanda aka tsara domin tallafa wa kananan da matsakaitan masana’antu da bunkasa harkokin tattalin arziki.

A yayin taron, majalisar ta kuma umarci Ma’aikatar Ayyuka da ta duba yanayin hanyar da ta taso daga Eastern Bypass zuwa Tsamiya Babba, Larabawar Abasawa da Nera Roundabout, domin tantance yiwuwar gyaranta.

Majalisar ta ce matakan na daga cikin shirye-shiryen gwamnatin jihar na inganta ababen more rayuwa, bunkasa tattalin arziki da samar da ayyukan da za su amfani al’ummar Kano.

Taron ya gudana ne ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, inda aka tattauna batutuwa daban-daban da suka shafi ci gaban jihar da jin dadin al’ummar Kano.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

October 12, 2026

Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

October 12, 2026

NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

October 10, 2026

Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

October 10, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

October 12, 2026

Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

October 12, 2026

NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

October 10, 2026

Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

October 10, 2026

Ayyukan Gwamna Abba Babban Jari Ne Ga Mutanan Kano

October 7, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.