Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

    October 12, 2026

    Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

    October 12, 2026

    NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

    October 10, 2026

    Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

    October 10, 2026

    Kano First Airline: Shirin Arewa maso Gabas ya ƙara ƙarfafa hujjar kafa kamfanin jirgin saman Kano — Hon. Sanusi Kiru

    October 5, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Dan Majalisar Minjibir Ne Ya Shigar Da Korafi Majalisar Akan Kama Kunnen Zomo

    October 19, 2026

    Ya Nemi Magoya Bayansa Da Kasa Su Yi Bakin Ciki

    October 19, 2026

    Kwankwaso ne ya fito da Sabo Bakin Zuwo a siyasar Kano — Aminu La Boys

    October 16, 2026

    Dan takarar ya ce Yobe ta Tinubu kuma shi za ayi a 2027

    October 5, 2026

    Gwani Dr. Waiya ya nemi Limaman su fadakar da Jama’a illar bangar siyasa

    October 5, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan sandan Bauchi ne suka gurfanar da su

    October 17, 2026

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Burin Palmpay Shine Kyautatawa Yan Najeriya

    October 19, 2026

    Kuna Daga Cikin Masu Kauracewa Ƙananan Takardun Kuɗin Najeriya?

    September 26, 2026

    Yara ’yan kasa da shekaru 13 sun fafata a gasar kwallon kafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

    September 22, 2026

    Sama da Hannun Jari Biliyan 4 Za’a Sayar

    September 14, 2026

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Ayyukan Gwamna Abba Babban Jari Ne Ga Mutanan Kano

    October 7, 2026

    Yaƙin siyasar Goje: Fafatawa da Tinubu, Gwamna Inuwa, Usman Kumo da ‘yan takarar APC gabanin 2027 – Engr. Ibrahim Suleiman Kashere

    September 29, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Dan Majalisar Minjibir Ne Ya Shigar Da Korafi Majalisar Akan Kama Kunnen Zomo

    October 19, 2026

    Ya Nemi Magoya Bayansa Da Kasa Su Yi Bakin Ciki

    October 19, 2026

    Burin Palmpay Shine Kyautatawa Yan Najeriya

    October 19, 2026

    Yan sandan Bauchi ne suka gurfanar da su

    October 17, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » HUDUBA :Babu wani abu a addini da ya rage wanda Annabi bai isar ba kafin ya bar duniya ,wannan ita ce akidar Ahlussunnah — Dr. Abdallah Gadon Kaya
Labarai

HUDUBA :Babu wani abu a addini da ya rage wanda Annabi bai isar ba kafin ya bar duniya ,wannan ita ce akidar Ahlussunnah — Dr. Abdallah Gadon Kaya

By tstOctober 2, 20264 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20261002 WA0014(2)

Limamin Masallacin Juma’a na Usman Bn Affan da ke unguwar Gadon Kaya, cikin ƙaramar hukumar Gwale ta jihar Kano, Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya, ya yi bayani kan babban matsayi da darajar Annabi Muhammadu SAW, yana mai cewa babu wani mutum da ya kai Manzon Allah daraja da ɗaukaka a duniya.

Dr. Abdallah ya bayyana hakan ne a yayin hudubar Juma’a da ya gabatar a masallacin, inda ya yi bayani kan matsayin Annabi SAW, muhimmancin sanin darajarsa da kuma wajabcin bin abin da ya zo da shi da kuma koyi da shi.

Malamin ya ce Allah ne ya zaɓi Annabi Muhammadu SAW domin ya zama Manzonsa na ƙarshe, ya isar da saƙon Allah ga ɗaukacin bil’adama, tare da bayyana musu yadda za su gudanar da rayuwarsu bisa koyarwar addini.

Ya jaddada cewa Annabi Muhammadu SAW ya kammala isar da saƙon da aka aiko shi da shi ga al’umma kafin ya bar duniya, bai ɓoye wani abu daga cikin abin da aka umarce shi da isarwa ba.

Dr. Gadon Kaya yace wannan ita ce akidar Ahalussunnah kuma babu wadanda suka kaisu son Annabi da kiyaye abinda yazo da shi.

Dr. Abdallah ya ce babu wani abu a cikin addini da ya rage wanda Annabi SAW bai isar ba, yana mai cewa wannan na daga cikin akidar Ahlussunnah da basa kari kuma basa ragi.

A yayin bayyana irin girman matsayin Annabi , malamin ya kawo misali da cewa idan Annabi Muhammadu SAW ya kira mutum alhali yana cikin sallah, wajibi ne mutum ya amsa kiran Annabi , sannan ya koma ya ci gaba da sallarsa daga inda ya tsaya ba tare da ta lalace ba.

Ya danganta wannan da irin girman matsayi da ikon umarnin Annabi Muhammadu SAW a kan muminai, yana mai jaddada cewa umarninsa da koyarwarsa suna da muhimmiyar rawa a rayuwar Musulmi.

Malamin ya kuma ce Annabi SAW shi ne Manzon Allah na ƙarshe, kuma saƙon da ya zo da shi ya shafi ɗaukacin bil’adama.

Ya bayyana cewa Annabi Muhammadu SAW ya kasance mai gaskiya da amana tun kafin a ba shi annabta, har mutanen Makka suka san shi da suna Al-Amin.

Dr. Abdallah ya ƙara da cewa Annabi SAW ya kasance mai tausayi da kyakkyawar mu’amala, yana kula da marasa ƙarfi,da iyalansa da abokansa da na kasa da marasa karfi ga kuma taimakon mabukata da kuma yafewa masu kuskure.

Ya ce rayuwar Annabi SAW cike take da misalan haƙuri, juriya, adalci, gaskiya da tausayi, yana mai cewa waɗannan halaye ya kamata Musulmi su yi ƙoƙarin kwaikwayonsu.

“Shine wanda baya taba cin sadaka Amma yana karbar kyauta”.

Malamin ya bayyana cewa Annabi Muhammadu SAW ya fuskanci ƙalubale da wahalhalu masu yawa wajen isar da saƙon Allah, amma bai yi kasa a gwiwa ba har sai da ya kammala amanar da aka ɗora masa.

Ya kuma jaddada cewa soyayyar Annabi SAW ba ta tsaya ga furuci kawai ba, domin a aikace ya kamata Musulmi ya bi sunnarsa, ya kiyaye koyarwarsa, ya yi koyi da halayensa kuma ya girmama umarninsa.

Dr. Abdallah ya yi kira ga Musulmi da su ƙara nazarin tarihin Annabi Muhammadu SAW domin fahimtar matsayinsa, kyawawan halayensa da irin ƙoƙarin da ya yi wajen isar da saƙon Allah.

“Shine mutum na farko da yazo da sallah da sauran hukunce hukuncen sharia mai sauki ga mutanansa, baya ga kuma shine farkon wanda zai fara keta kasa ya fito, wannan shine na farko da zai fara bude kofar Aljanna”

“Shine farkon wanda zai fara ceto a gobe kiyama, babu mai wannan darajar sama da Annabi Muhammadu SAW”

A karshen Hudubarsa yace ya rage ga jama’a su kara nazarin waye manzon tsira Annabi Muhammadu SAW domin sanin waye shi.

TST Hausa ta rawaito cewa yawancin mahalarta sallar juma’ar sun ta zubar da hawaye saboda tunasar da su falalar Annabi Muhammadu SAW.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

October 12, 2026

Tinubu ya sanar da rage harajin fito na man fetur nan take

October 12, 2026

NDLEA ta Nemi Malamai Su Rika Wa’azi kan Illar Shaye Shayen Kwayoyi

October 10, 2026

Mutanan Dawakin Tofa na kan gaba a bangaren kishin yankinsu

October 10, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Dan Majalisar Minjibir Ne Ya Shigar Da Korafi Majalisar Akan Kama Kunnen Zomo

October 19, 2026

Ya Nemi Magoya Bayansa Da Kasa Su Yi Bakin Ciki

October 19, 2026

Burin Palmpay Shine Kyautatawa Yan Najeriya

October 19, 2026

Yan sandan Bauchi ne suka gurfanar da su

October 17, 2026

Kwankwaso ne ya fito da Sabo Bakin Zuwo a siyasar Kano — Aminu La Boys

October 16, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.