Rahotanni da ke fitowa sun nuna cewa shugabannin kananan hukumomi 16 na shiyyar Kano ta Kudu sun bayyana goyon bayansu…
Browsing: Siyasa
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, na cigaba da fuskantar matsin lamba mai karfi daga manyan jami’an gwamnati domin…
Babban shafin tallata tafiyar Kwankwasiyya karkashin Jagorancin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a Facebook wato Kwankwasiyya Reporters ya sanar da sauya…
‘Yan Majalisar dokoki na jihar Rivers sun fara daukar matakin sauke Gwamna Siminalayi Fubara da Mataimakiyarsa, Ngozi Oduh. A wani…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf na da cikakken ‘yancin sauya sheƙa…
Daya daga cikin jajirtattu kuma mai fada aji a cikin jam’iyyar (APC) Muhammad Kabir Sani Hotoro ya gargadi Ministan Abuja…
Jam’iyyar APC mai mulkin Kasa ta nemi ministan Abuja Nyesom Wike da ya ajiye mukaminsa ya mayar da hankali kan…
Kwamishinan yada labarai da Al’amuran cikin gida na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya yace bai san kowa a siyasance…
Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya mayar da martani kan kiran da gwamnatin Kano ta yi na…
Wani bangare na jam’iyyar PDP dake samun goyon bayan ministan Abuja Nyesom Wike, da Sakataren jam’iyyar Sanata Samuel Anyanwu,ta kori…
