Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Labaran Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    HUDUBA:Dalilin sanya sunan AL-IKHLAS ga sabon Masallacin Juma’a na Sharada,Shine Tunawa jama’a Aiki Don Allah – Farfesa Mansur Yelwa

    November 14, 2025

    Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike

    November 13, 2025

    Tinubu ya Dakatar Da Sabon Haraji Kan Man Fetur na Kaso 15 cikin 100 Ba tare da Bata lokaci ba

    November 13, 2025

    Sojojin da aka ga munyi Hatsaniya da su ,Barazanar harbi na suka yi ,Shiyasa na Fusata – In ji Wike

    November 11, 2025

    Yan Sandan Najeriya sunfi Kare Lafiyar Yan Siyasa da Attajirai Fiye da Talakawa – Rahoton EU

    November 11, 2025
  • Labaran Ketare

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025

    Kwan Kaji yayi tashin goron zabi a Amurika,kuma Joe Biden keda hannu – Inji Trump

    March 5, 2025
  • Siyasa

    Tinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba,ban iya butulci ba – Gwamnan Kaduna Sani

    September 7, 2025

    Zargin Kofa na neman cefanar da ’yancin Kwankwaso a wajen Tinubu ba tare da yardarsa ba,ta sa muka koreshi – Nagoda

    September 7, 2025

    An yaudare ni da cin Amanata a 2015 – Inji Jonathan

    September 5, 2025

    2027:Matasan Najeriya sun nemi gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya fito takarar Shugabancin Ƙasa

    August 28, 2025

    Nasarar da APC ta samu a zaɓen cike gibi a Kano,ya nuna Barau yana da tasiri a siyasar jihar- Inji Shehu Direba

    August 17, 2025
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro

    Yan Najeriya su koyi kokawa da Dambe domin kare kansu daga yan bindiga -Inji Christopher Musa

    August 23, 2025

    Masu kwacen waya sun kashe wani dalibi dan Aji uku a Jami’ar Bayero dake Kano

    August 7, 2025

    Matashin da yayi yunkurin rungumar Tinubu a Kaduna,yana da matsalar kwakwalwa -Inji yan sanda

    June 20, 2025

    Fadan Daba a Kano siyasa ce ,daga yan adawa domin batawa gwamnati suna – Gwamnatin Kano

    June 14, 2025

    Yan Jarida na bada gudun mowa kan barazanar tsaro a Najeriya – Inji gwamnatin tarayya

    April 17, 2025
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Gwamna Yusuf Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Kawo Manufofin Taimakon Manoma da Ƙarfafa Masana’antu

    September 23, 2025

    Bankin Jaiz ya lashe kyautar bankin musulunci da yafi kowanne banki kyautatawa yan Najeriya a 2025

    September 13, 2025

    Ginshikin Ilimi da muka gina ne ya haifar da nasarar daliban Kano a NECO – In ji tsohuwar Gwamnatin Ganduje

    September 17, 2025

    NECO 2025: Kano ta fi kowace jiha nasara, gyare-gyaren Gwamna Yusuf a bangaren Ilimi sun bayyana – Sunusi Bature

    September 17, 2025

    Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe makarantu masu zaman kansu da suka kara kuɗin makaranta

    September 11, 2025

    Yanzu Yanzu:Gwamnatin Kano ta ware naira biliyan 3 domin biyan Jarabawar NECO ga daliban jihar

    May 9, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Jami’an tsaro sunyi awon gaba da mawakin dake yiwa Alassan Ado Doguwa da Sanata Kawu Sumaila waka

    December 19, 2024

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Abinda zai faru ga wanda yake cin Ayaba a duk safiya – Farfesa Lateef

    July 25, 2025

    Asibitin Best Choice zai fara babban aikin tiyata akan ragin kaso 50 cikin 100 ga marasa lafiya

    July 7, 2025

    Gwamnatin Kano ta kaddamar da aikin kashe Ɓerayen Garum Malam

    April 17, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    HUDUBA:Dalilin sanya sunan AL-IKHLAS ga sabon Masallacin Juma’a na Sharada,Shine Tunawa jama’a Aiki Don Allah – Farfesa Mansur Yelwa

    November 14, 2025

    Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike

    November 13, 2025

    Tinubu ya Dakatar Da Sabon Haraji Kan Man Fetur na Kaso 15 cikin 100 Ba tare da Bata lokaci ba

    November 13, 2025

    Sojojin da aka ga munyi Hatsaniya da su ,Barazanar harbi na suka yi ,Shiyasa na Fusata – In ji Wike

    November 11, 2025
TST HAUSATST HAUSA
Home » RAMADAN:Gwamnatin Kano ta shiryawa matasan da suka karbi musulunci taron buda baki
Labarai

RAMADAN:Gwamnatin Kano ta shiryawa matasan da suka karbi musulunci taron buda baki

By tstMarch 24, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20250324 WA0047

Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar matasan musulmai ta duniya wato World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa  a harabar hukumar karkashin Jagorancin Mukaddashin Shugaban Sheikh Ali Danabba.

Hukumar ta Shari’a ta kuma bayyana ranar 15 ga Ramadan ta zama ranar da zata dinga shan ruwa da wadanda suka karbi addinin musulunci duk shekara.

Sheikh Ali Danabba sannan ya godewa gwamnan jihar Kano Alhaji  Abba Kabir Yusuf da Kungiyar World Assembly of Muslim Youth [WAMY] da suka basu gudummawa wajen shirya wannan taro.

Hakazalika shan ruwa ya sami halartar dukkanin shugabannin hukumar da mambobinta da kuma ma’aikatanta tare da shugabannin kungiyar Wamy da wasu manyan mutane da suka zo.

Shima wakilin shugaban kungiyar Wamy Alh Sanusi ya nuna jin dadinsa da yadda wannan shan ruwa ya faru, kuma ya tabbatar da cewar su kungiyar su ƙungiya ce ta taimakon addinin musulunci da musulmi a ko ina suke, kuma kungiyar zata ci gaba da wannan aikin alherin da izinin Allah.

Daga daga cikin matasan da suka rabauta da addinin musulunci ,A’isha Suraj a madadin yan uwanta tace sun ji dadin yadda ake karrama da ake musu kuma suna jin dadi da yadda mutane suke jansu a jiki babu nuna banbanci ko kyama “Lalle addinin Musulunci addini ne mai dadi”

Shugaban hukumar Dr Sani Ashir ya godewa Allah da kuma kira ga masu hannu da shuni da su kawowa wadannan yara tallafi domin kara karfafarsu akan addini, sannan kuma ya bada tabbacin cewar wannan shirin an yi shine a kure amma shekara mai zuwa da yardar Allah za a ga shiri na musamman.

A karshe kwamishina na daya a hukumar Gwani Hadi yayi kira da al’umma da su zo domin auren matasa yan matan a wani mataki na jansu a jika.

A kalla matasa maza da mata 15 ne suka karbi musulunci a yayin taron.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

HUDUBA:Dalilin sanya sunan AL-IKHLAS ga sabon Masallacin Juma’a na Sharada,Shine Tunawa jama’a Aiki Don Allah – Farfesa Mansur Yelwa

November 14, 2025

Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike

November 13, 2025

Tinubu ya Dakatar Da Sabon Haraji Kan Man Fetur na Kaso 15 cikin 100 Ba tare da Bata lokaci ba

November 13, 2025

Sojojin da aka ga munyi Hatsaniya da su ,Barazanar harbi na suka yi ,Shiyasa na Fusata – In ji Wike

November 11, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

HUDUBA:Dalilin sanya sunan AL-IKHLAS ga sabon Masallacin Juma’a na Sharada,Shine Tunawa jama’a Aiki Don Allah – Farfesa Mansur Yelwa

November 14, 2025

Ina Girmama Doka da Hukumomi, Dan haka Dole Ne A Yi Abin Da Ya Dace – In ji Wike

November 13, 2025

Tinubu ya Dakatar Da Sabon Haraji Kan Man Fetur na Kaso 15 cikin 100 Ba tare da Bata lokaci ba

November 13, 2025

Sojojin da aka ga munyi Hatsaniya da su ,Barazanar harbi na suka yi ,Shiyasa na Fusata – In ji Wike

November 11, 2025

Yan Sandan Najeriya sunfi Kare Lafiyar Yan Siyasa da Attajirai Fiye da Talakawa – Rahoton EU

November 11, 2025
Advertisement
© 2025 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.