Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Labaran Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

    November 10, 2025

    NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

    November 9, 2025

    Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

    November 8, 2025

    Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

    November 8, 2025

    HUDUBA: Masu Fitar da Zakka sunfi shiga Ran Jama’a ,bayan Tsarkake Dukiya da Kara Imani – Dr.Abdallah Gadon Kaya

    November 7, 2025
  • Labaran Ketare

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025

    Kwan Kaji yayi tashin goron zabi a Amurika,kuma Joe Biden keda hannu – Inji Trump

    March 5, 2025
  • Siyasa

    Tinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba,ban iya butulci ba – Gwamnan Kaduna Sani

    September 7, 2025

    Zargin Kofa na neman cefanar da ’yancin Kwankwaso a wajen Tinubu ba tare da yardarsa ba,ta sa muka koreshi – Nagoda

    September 7, 2025

    An yaudare ni da cin Amanata a 2015 – Inji Jonathan

    September 5, 2025

    2027:Matasan Najeriya sun nemi gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya fito takarar Shugabancin Ƙasa

    August 28, 2025

    Nasarar da APC ta samu a zaɓen cike gibi a Kano,ya nuna Barau yana da tasiri a siyasar jihar- Inji Shehu Direba

    August 17, 2025
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro

    Yan Najeriya su koyi kokawa da Dambe domin kare kansu daga yan bindiga -Inji Christopher Musa

    August 23, 2025

    Masu kwacen waya sun kashe wani dalibi dan Aji uku a Jami’ar Bayero dake Kano

    August 7, 2025

    Matashin da yayi yunkurin rungumar Tinubu a Kaduna,yana da matsalar kwakwalwa -Inji yan sanda

    June 20, 2025

    Fadan Daba a Kano siyasa ce ,daga yan adawa domin batawa gwamnati suna – Gwamnatin Kano

    June 14, 2025

    Yan Jarida na bada gudun mowa kan barazanar tsaro a Najeriya – Inji gwamnatin tarayya

    April 17, 2025
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Gwamna Yusuf Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Kawo Manufofin Taimakon Manoma da Ƙarfafa Masana’antu

    September 23, 2025

    Bankin Jaiz ya lashe kyautar bankin musulunci da yafi kowanne banki kyautatawa yan Najeriya a 2025

    September 13, 2025

    Ginshikin Ilimi da muka gina ne ya haifar da nasarar daliban Kano a NECO – In ji tsohuwar Gwamnatin Ganduje

    September 17, 2025

    NECO 2025: Kano ta fi kowace jiha nasara, gyare-gyaren Gwamna Yusuf a bangaren Ilimi sun bayyana – Sunusi Bature

    September 17, 2025

    Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe makarantu masu zaman kansu da suka kara kuɗin makaranta

    September 11, 2025

    Yanzu Yanzu:Gwamnatin Kano ta ware naira biliyan 3 domin biyan Jarabawar NECO ga daliban jihar

    May 9, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Jami’an tsaro sunyi awon gaba da mawakin dake yiwa Alassan Ado Doguwa da Sanata Kawu Sumaila waka

    December 19, 2024

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Abinda zai faru ga wanda yake cin Ayaba a duk safiya – Farfesa Lateef

    July 25, 2025

    Asibitin Best Choice zai fara babban aikin tiyata akan ragin kaso 50 cikin 100 ga marasa lafiya

    July 7, 2025

    Gwamnatin Kano ta kaddamar da aikin kashe Ɓerayen Garum Malam

    April 17, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

    November 10, 2025

    NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

    November 9, 2025

    Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

    November 8, 2025

    Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

    November 8, 2025
TST HAUSATST HAUSA
Home » Gwamnatin Kano ta yi watsi da rahoton da aka sanya jihar cikin masu keta hakkin aikin jarida
Labarai

Gwamnatin Kano ta yi watsi da rahoton da aka sanya jihar cikin masu keta hakkin aikin jarida

By tstOctober 29, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
IMG 20251029 WA0025

Gwamnatin Jihar Kano tayi watsi da rahoton da Cibiyar Wale Soyinka ta fitar, wanda ya zargi jihar da keta ‘yancin faɗin albarkacin baki na yan Jarida

A wani taron manema labarai da Kwamishinan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida Kwamared Ibrahim Abdullahi Wayya ya kira ya bayyana rahoton a matsayin mara tushe balle makama da rashin hujja, domin gwamnatin Kano tana mutunta ‘yancin yan Jarida na bayyana ra’ayoyinsu bisa doka da tsarin mulki.

Kwamishinan ya ce gwamnati tana maraba da duk wata sukar da aka gina bisa gaskiya da hujjoji, amma ba zata lamunci yadda aka kirkiri karya domin bata sunan gwamnati ba.

Kwamishinan ya kuma bayyana cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf tana ci gaba da tabbatar da mulkin dimokuraɗiyya da kare ‘yancin yan Jarida ta hanyar bude kafafen sadarwa da haɗin kai da kungiyoyin farar hula.

Idan za’a iya tunawa a cikin rahoton na Cibiyar Wale Sonyinka mai taken “Shrinking Freedoms: 2024 Journalism and Civic Space Status Report”, Cibiyar ta bayyana cewa Jihar Kano ta kasance daga cikin jihohi guda uku da ke kan gaba wajen samun rahotannin keta ‘yancin faɗin albarkacin baki na yan jarida, Inda a cikin rahoton bayan Kano aka sanya Lagos da Abuja.

Sai dai, kwamishinan ya a fito yace wannan Rahoton bashi da madogara kuma an fitar da shi da wata manufa sannan Cibiyar bata da Wakilai a jihohin Najeriya kan abinda ke faruwa musamman jihar Kano.

TST Hauwa ta rawaito cewa kwamishinan na yada labarai Kwamared Ibrahim Wayya yace gwamna Yusuf ya samu lambobin yabo masu yawa daga jaridun kasar nan saboda kyakkyawar fahimtar da ke tsakaninsa da manema labarai da suka hada da Jaridar Leadership wacce ta bashi gwamnan da yafi sauran gwamnonin Najeriya a bangaren ciyar da Ilimi gaba.

Sannan ya samu lambar yabo ta “African Governor of the Year for Good Governance” daga African Leadership Magazine da sauransu.

Kwamishinan yace Kano na cikin jerin jihohin Najeriya da suke mutunta aikin Jarida Wanda shi ne yasa manyan Jaridun Najeriya suka karrama gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf.

Kwamishina Wayya ya bada misali da zanga zangar yaki da rashin kyakkyawar gwannati a Najeriya,a shekarar 2024 Inda yace gwamna Yusuf ne kadai a duk Najeriya da ya karbi masu zanga zangar da kyakkyawar niya .

Daga nan tace gwamnatin Kano ta na ayyukanta a bude kuma haka zata cigaba da yi.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

November 10, 2025

NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

November 9, 2025

Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

November 8, 2025

Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

November 8, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

November 10, 2025

NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

November 9, 2025

Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

November 8, 2025

Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

November 8, 2025

HUDUBA: Masu Fitar da Zakka sunfi shiga Ran Jama’a ,bayan Tsarkake Dukiya da Kara Imani – Dr.Abdallah Gadon Kaya

November 7, 2025
Advertisement
© 2025 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.