Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Labaran Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

    November 10, 2025

    NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

    November 9, 2025

    Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

    November 8, 2025

    Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

    November 8, 2025

    HUDUBA: Masu Fitar da Zakka sunfi shiga Ran Jama’a ,bayan Tsarkake Dukiya da Kara Imani – Dr.Abdallah Gadon Kaya

    November 7, 2025
  • Labaran Ketare

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025

    Kwan Kaji yayi tashin goron zabi a Amurika,kuma Joe Biden keda hannu – Inji Trump

    March 5, 2025
  • Siyasa

    Tinubu ne uban gida na a siyasa,ba El-Rufai ba,ban iya butulci ba – Gwamnan Kaduna Sani

    September 7, 2025

    Zargin Kofa na neman cefanar da ’yancin Kwankwaso a wajen Tinubu ba tare da yardarsa ba,ta sa muka koreshi – Nagoda

    September 7, 2025

    An yaudare ni da cin Amanata a 2015 – Inji Jonathan

    September 5, 2025

    2027:Matasan Najeriya sun nemi gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya fito takarar Shugabancin Ƙasa

    August 28, 2025

    Nasarar da APC ta samu a zaɓen cike gibi a Kano,ya nuna Barau yana da tasiri a siyasar jihar- Inji Shehu Direba

    August 17, 2025
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Sauyin Yanayi
  • Tsaro

    Yan Najeriya su koyi kokawa da Dambe domin kare kansu daga yan bindiga -Inji Christopher Musa

    August 23, 2025

    Masu kwacen waya sun kashe wani dalibi dan Aji uku a Jami’ar Bayero dake Kano

    August 7, 2025

    Matashin da yayi yunkurin rungumar Tinubu a Kaduna,yana da matsalar kwakwalwa -Inji yan sanda

    June 20, 2025

    Fadan Daba a Kano siyasa ce ,daga yan adawa domin batawa gwamnati suna – Gwamnatin Kano

    June 14, 2025

    Yan Jarida na bada gudun mowa kan barazanar tsaro a Najeriya – Inji gwamnatin tarayya

    April 17, 2025
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Gwamna Yusuf Ya Nemi Gwamnatin Tarayya Ta Kawo Manufofin Taimakon Manoma da Ƙarfafa Masana’antu

    September 23, 2025

    Bankin Jaiz ya lashe kyautar bankin musulunci da yafi kowanne banki kyautatawa yan Najeriya a 2025

    September 13, 2025

    Ginshikin Ilimi da muka gina ne ya haifar da nasarar daliban Kano a NECO – In ji tsohuwar Gwamnatin Ganduje

    September 17, 2025

    NECO 2025: Kano ta fi kowace jiha nasara, gyare-gyaren Gwamna Yusuf a bangaren Ilimi sun bayyana – Sunusi Bature

    September 17, 2025

    Gwamnatin Kano ta yi barazanar rufe makarantu masu zaman kansu da suka kara kuɗin makaranta

    September 11, 2025

    Yanzu Yanzu:Gwamnatin Kano ta ware naira biliyan 3 domin biyan Jarabawar NECO ga daliban jihar

    May 9, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Jami’an tsaro sunyi awon gaba da mawakin dake yiwa Alassan Ado Doguwa da Sanata Kawu Sumaila waka

    December 19, 2024

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Abinda zai faru ga wanda yake cin Ayaba a duk safiya – Farfesa Lateef

    July 25, 2025

    Asibitin Best Choice zai fara babban aikin tiyata akan ragin kaso 50 cikin 100 ga marasa lafiya

    July 7, 2025

    Gwamnatin Kano ta kaddamar da aikin kashe Ɓerayen Garum Malam

    April 17, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

    November 10, 2025

    NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

    November 9, 2025

    Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

    November 8, 2025

    Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

    November 8, 2025
TST HAUSATST HAUSA
Home » Rahoton DSS ya nuna yadda kwamishinan da ake zargi da belin dilan kwayoyi a Kano ya karbi cin hancin Dala 30,000
Labarai

Rahoton DSS ya nuna yadda kwamishinan da ake zargi da belin dilan kwayoyi a Kano ya karbi cin hancin Dala 30,000

By tstAugust 2, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
FB IMG 1753450680412

Rahoton da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta fitar ya bayyana cewa komishinan sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya karɓi cin hancin dala $30,000 daga wani shahararren dillalin miyagun kwayoyi, Sulaiman Danwawu, domin tsaya masa a matsayin mai ceto (surety).

Mr. Namadi, wanda aka taɓa bayyana a matsayin wanda ake nema ruwa a jallo a 2013 bisa zargin zamba, ya samu nadin komishina a gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf ne bayan zaben 2023.

Wata majiya daga hedikwatar SSS ta shaida wa DAILY NIGERIAN cewa sun gudanar da bincike cikin sirri game da lamarin kuma sun ba da shawarar a tsige Namadi daga mukaminsa.

Bayan zazzafar suka daga jama’a, Gwamna Abba Yusuf ya kafa kwamitin bincike don zakulo gaskiyar lamarin cikin mako guda.

Majiyoyi sun ce gwamnan ya fusata sosai da rawar da komishinan ya taka, duba da irin matakan da gwamnati ke dauka wajen yaki da fataucin kwayoyi a Kano.

Wani rahoto ya bayyana cewa Mr. Namadi na fama da rikice-rikice da shugaban kungiyar NURTW, Kabiru Labour, kan kudin haraji na Naira dubu 500 da yake tilasta wa kungiyar kowanne wata.

Bugu da ƙari, ana zargin cewa komishinan yana gudanar da harkokin ma’aikatarsa ba tare da hadin kan sakataren dindindin, Abdulmumin Babani ba – wanda hakan ke janyo tsaiko da rashin amincewa da takardun memo fiye da 30 daga ma’aikatar.

Wani daga cikin misalan hakan shi ne batun siyan tricycles na hasken rana (solar) wanda aka gabatar gaban majalisar zartarwa ba tare da shigar da Ma’aikatar Sufuri ba.

Da aka tuntubi Mr. Namadi don jin ta bakinsa, ya musanta zarge-zargen, yana mai cewa: “Ban san wani abu daga cikin zarge-zargen da kuka lissafa ba, ba gaskiya ba ne.”

Kwamishinan ya Sha musanta zarge zargen da ake masa.

Ko a kwanakin baya saida yace rufa rufa akayi masa ,har yayi belin mutumin da bai san halinsa ba.

Daga nan ne ya nemi yafiyar mutanan Kano da gwamnatin Kano.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

November 10, 2025

NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

November 9, 2025

Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

November 8, 2025

Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

November 8, 2025
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Tunda na hau Mulkin Najeriya,ban dauki samar da Lantarki da Wasa ba – In ji Tinubu

November 10, 2025

NAHS ta zabi Sabbin Shigabanninta ,tare da alkawarin bunƙasa binciken samar da ruwa a Najeriya

November 9, 2025

Amurika ta Soke Visar shiga Kasar ga Yan Najeriya 80,000 da sauran kasashen waje

November 8, 2025

Rundunar Sojojin Najeriya ta haramtawa Jami’anta Auren Mata daga kasashen waje

November 8, 2025

HUDUBA: Masu Fitar da Zakka sunfi shiga Ran Jama’a ,bayan Tsarkake Dukiya da Kara Imani – Dr.Abdallah Gadon Kaya

November 7, 2025
Advertisement
© 2025 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.