Sauran sun hada da Hashim Dahir da Dr IsmailDan Maraya da Ibrahim A Wayya da Alhaji Abdulkadir Abdussalam da Dr Gaddafi Sani Shehu
A gobe Talata za suje Majalisar dokokin Kanodan a tantance su a matsayin kwamishinoni a gwamnatin Abba Kabir Yusuf.
Abdulkadir Abdussalam,shine Ma’ajin kudi na gwamnatin kano,sannan Dr Dahir M Hashim shi e Shugaban hukumar kula da yanayi da wuraren da baba ruwa ta AcreAsal a Kano..
A ranar laraba ake sa ran rantsar sa sabbin kwamishinonin bayan tantancesu

