Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Kotu Ta Hana Babban Jami’i A Gwamnatin Bauchi Zuwa Aiki Hajji Saboda Zargin Cin Hanci Da Rashawa

    May 13, 2026

    An shiryawa Alhazan Kano yadda ake aikin Hajji a aikace kafin fara tashi zuwa Saudiyya

    May 10, 2026

    Najeriya ta gyaru fiye da baya, yawan kukan talauci da kuncin rayuwa sun ragu – In Ji Kashim Shettima

    May 8, 2026

    Shugaban Hukumar Alhazan Kano Ya Rantse da Ubangijinsa Cewa Ba Zai Bari a Hada kai Dashi a Cutar da Alhazan Jihar ba

    May 6, 2026

    Hukumar Alhazan Kano Ta Mayar wa Maniyyatan da Suka Fara Biyan Kujera Kuɗaɗensu Sakamakon Ragin Kuɗin Hajji

    May 6, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Kofa Har Yanzu a Buɗe Take ga Kwankwaso Ya Koma PRP, Tunda Akwai Shakkun Samun Mafita a NDC – In Ji Ali Rabiu Ali

    May 4, 2026

    Kwankwaso bai kammala Takaba a ADC ba ya koma NDC – In Ji Kwamared Waiya

    May 3, 2026

    Kwankwaso Ya Shiga Tattaunawa da NDC da PRP Kan Sabuwar Makomarsa a Siyasa

    May 3, 2026

    Ni rigimammen ɗan siyasa ne, masu neman amfani da matsalar tsaro su kayar da ni a 2027 ba za su yi nasara ba – Tinubu

    April 29, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Dangote ya buɗe sabon kamfanin siminti mai darajar CEFA biliyan 100 a Côte d’Ivoire

    October 13, 2025

    Dangote ya ƙaddamar da gina kamfanin takin zamani na dala biliyan 2.5 a Habasha

    October 4, 2025

    Ɗan Najeriya daga Kano ya shiga cikin manyan masana yanayi na duniya ,zai halarci taro a Caribbean

    April 28, 2026

    Har Yanzu Akwai Dama Ta Neman Daren Lailatul Qadr — Limamin Harami A Makkah Ya Ja Hankalin Musulmi A Juma’ar Karshe Ta Ramadan

    March 13, 2026

    Ayyukan Cigaban Ilimi a Kano Sun Wuce Zato, Gwamna Yusuf Ya Sauya Alkibla – Kwamared Waiya

    February 25, 2026

    Marubuciyar Najeriya, Dr Asma’u Isah Maibasira, Ta Kaddamar da Littafin Jagoranci a Birtaniya

    February 7, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    Tinubu Naira 10,400 kacal ya warewa kowane ɗan Najeriya a fannin lafiyarsa cikin kasafin kuɗin 2026 – NMA

    December 29, 2025

    Gwamna Yusuf ya amince da Kashe kuɗi naira miliyan 164 domin sake gyara Asibitin Asiya Bayero

    November 2, 2025

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Kotu Ta Hana Babban Jami’i A Gwamnatin Bauchi Zuwa Aiki Hajji Saboda Zargin Cin Hanci Da Rashawa

    May 13, 2026

    An shiryawa Alhazan Kano yadda ake aikin Hajji a aikace kafin fara tashi zuwa Saudiyya

    May 10, 2026

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Najeriya ta gyaru fiye da baya, yawan kukan talauci da kuncin rayuwa sun ragu – In Ji Kashim Shettima

    May 8, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » RAHOTO: Dalilin da yasa gidajen man fetur na NNPC suke kasancewa a rufe a sassan Najeriya
Labarai

RAHOTO: Dalilin da yasa gidajen man fetur na NNPC suke kasancewa a rufe a sassan Najeriya

By tstJanuary 30, 20252 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
images (7) (30)

Rahotanni daga sassan jihohin Najeriya nacewa da yawa daga cikin gidanjen man fetur na NNPCL sun dauki tsawon mako daya a rufe duk da sanarwar rage litar man da akayi.

A ranar 21 ga watan Janairun shekarar 2025 kamfanin NNPCL ya umarci wasu daga cikin gidajen man fetur a sassan Najeriya da su rage farashin litar man nan take.

Injiniya Nuraddeen Aliyu Wanda shine babban jami’in dake kula da gidan man fetur na NNPC dake tashar Kano line a birnin Kano kuma daya daga cikin Dillalan man daga kamfanin NNPCL shine ya shaidawa Jaridar TST Hausa tun a wancan lokacin,yana mai cewa a Jigawa an basu umarnin su sayar lita daya kan naira 975 a Kano kuma a sayar naira 965.

Saidai a wata ganawa karo na biyu da TST Hausa ta sake yi dashi,Injiniya Nuraddeen Aliyu yace rufe gidajen man fetur na NNPC da ake gani ,ya samo asali ne saboda wata sabuwar dabarar kasuwancin zamani da aka billo da ita.

Injiniya Aliyu yace a yanzu haka  akwai wani Sabon tsari da kamfanin NNPCL ya fito  dashi na sabunta yadda za’a rika dakon man fetur da sayar dashi a Najeriya,ta hanyar amfani da Na’ura ta zamani wanda shiyasa aka daina bada man fetur a gidajen na NNPC har sai an gama wannan sabon shiri.

Saidai babban jami’in yace kusan komai ya kammala, watakila daga yanzu zuwa kowanne lokaci mako za’a koma sayar da Man fetur a gidajen man na NNPC yadda ya kamata.

Ya kara dacewa ,ko a rumbunan ajiye man fetur akwai man a jiye ,Amma suna jiran umarnin daga sama domin fara raba man fetur din ,bayan kammala aiki akan wannan sabon tsari na tafiya da zamani wajen sayar da man fetur da dillacinsa a sassan Najeriya.

Rahotanni nacewa da yawa daga cikin gidanjen man fetur na Yan kasuwa suna sayar da lita daya tsakanin naira 1025 zuwa 1035.

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Kotu Ta Hana Babban Jami’i A Gwamnatin Bauchi Zuwa Aiki Hajji Saboda Zargin Cin Hanci Da Rashawa

May 13, 2026

An shiryawa Alhazan Kano yadda ake aikin Hajji a aikace kafin fara tashi zuwa Saudiyya

May 10, 2026

Najeriya ta gyaru fiye da baya, yawan kukan talauci da kuncin rayuwa sun ragu – In Ji Kashim Shettima

May 8, 2026

Shugaban Hukumar Alhazan Kano Ya Rantse da Ubangijinsa Cewa Ba Zai Bari a Hada kai Dashi a Cutar da Alhazan Jihar ba

May 6, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Kotu Ta Hana Babban Jami’i A Gwamnatin Bauchi Zuwa Aiki Hajji Saboda Zargin Cin Hanci Da Rashawa

May 13, 2026

An shiryawa Alhazan Kano yadda ake aikin Hajji a aikace kafin fara tashi zuwa Saudiyya

May 10, 2026

Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

May 8, 2026

Najeriya ta gyaru fiye da baya, yawan kukan talauci da kuncin rayuwa sun ragu – In Ji Kashim Shettima

May 8, 2026

Shugaban Hukumar Alhazan Kano Ya Rantse da Ubangijinsa Cewa Ba Zai Bari a Hada kai Dashi a Cutar da Alhazan Jihar ba

May 6, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.