Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

    October 26, 2026

    SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

    October 26, 2026

    Sai Shekarar 2031 Za Mu Bar Villa – Remi Tinubu

    October 24, 2026

    Duk Sakon Annabawa ya Tafi Ne kan A Bautawa Allah shi Kadai, In Ji Dr. Gadon Kaya

    October 23, 2026

    Kotu Ta Yi Watsi Da Karar Da Gwamnatin Tinubu Ta Shigar Kan Samar Da Sabuwar Hukumar Bogi

    October 12, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Dan Majalisar Minjibir Ne Ya Shigar Da Korafi Majalisar Akan Kama Kunnen Zomo

    October 19, 2026

    Ya Nemi Magoya Bayansa Da Kasa Su Yi Bakin Ciki

    October 19, 2026

    Kwankwaso ne ya fito da Sabo Bakin Zuwo a siyasar Kano — Aminu La Boys

    October 16, 2026

    Dan takarar ya ce Yobe ta Tinubu kuma shi za ayi a 2027

    October 5, 2026

    Gwani Dr. Waiya ya nemi Limaman su fadakar da Jama’a illar bangar siyasa

    October 5, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan sandan Bauchi ne suka gurfanar da su

    October 17, 2026

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    PalmPay ya shiga Zukatan Yan Najeriya

    October 23, 2026

    Burin Palmpay Shine Kyautatawa Yan Najeriya

    October 19, 2026

    Kuna Daga Cikin Masu Kauracewa Ƙananan Takardun Kuɗin Najeriya?

    September 26, 2026

    Yara ’yan kasa da shekaru 13 sun fafata a gasar kwallon kafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

    September 22, 2026

    Yadda Na Taka Rawa Aka Mayar Da Malamai 12,000 Cikin Aji A Lokacin Ina Kwamishina — Hon. Sunusi Kiru

    October 25, 2026

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

    October 26, 2026

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    Ayyukan Gwamna Abba Babban Jari Ne Ga Mutanan Kano

    October 7, 2026

    Yaƙin siyasar Goje: Fafatawa da Tinubu, Gwamna Inuwa, Usman Kumo da ‘yan takarar APC gabanin 2027 – Engr. Ibrahim Suleiman Kashere

    September 29, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

    October 26, 2026

    Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

    October 26, 2026

    SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

    October 26, 2026

    Yadda Na Taka Rawa Aka Mayar Da Malamai 12,000 Cikin Aji A Lokacin Ina Kwamishina — Hon. Sunusi Kiru

    October 25, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Kasafin kudi :Gwamna Yusuf ya sanya hannu a kasafin kudin 2025 ,wanda yace zai magance yunwa da talauci a Kano
Labarai

Kasafin kudi :Gwamna Yusuf ya sanya hannu a kasafin kudin 2025 ,wanda yace zai magance yunwa da talauci a Kano

By tstDecember 31, 20242 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
images (3) (15)

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu akan dokar kasafin kudin shekarar 2025 ,kasafin da ya tasamma sama da naira biliyan 719.

Gwamna Yusuf ya amince da sanya hannu akan kasafin ne bayan majalisar dokokin Kano tayi kari akan dokar kasafin daga sama da naira biliyan 549 zuwa naira biliyan 719.

Karin kasafin kudin ya biyo bayan korafe korafen da jama’a da kungiyoyi sukayi na bukatar hakan , lokacin sauraren ra’ayin jama’a da aka shirya a majalisar dokokin Kano a ranar 12 ga watan Nuwanba na 2024

Gwamnan na Kano ya gabatarwa majalisar dokokin Kano kasafin ne a ranar 8 ga watan Nuwanba na shekarar 2024 ,daga nan Kuma hukumomi da ma’aikatun gwamnatin kano suka kare abinda aka tura musu.

Bangaren Ilimi shine yafi jan kaso mafi tsoka da kashi 31 cikin 100 na kasafin .

Yayinda yake sa hannun a gaban yan majalisar dokokin kano karkashin jagorancin Shugaban majalisar  Jibiril Isma’ila Falgore, gwamna Yusuf ya tabbatar dacewa a ranar 1 ga watan Janairun sabuwar shekarar 2025 kasafin zai fara aiki

Tunda farko Shugaban majalisar dokokin Kano Hon Falgore yayi fatan cewa kasafin zai taimaki mutanan kano a shekarar ta 2025

Gwamna Yusuf ya nemi dukkanin ma’aikatun da suke da alhakin aiwatar da kasafin da aka tura musu ,suyi kyakkyawan amfani dashi yadda ya kamata.

Kasafin kudi mai taken ,kasafin sabunta  guiwa da kawo cigaba a bangaren ayyukan raya kasa , Gwamna Yusuf ya godewa yan majalisar abisa aikin da sukayi wajen amincewa da shi akan lokaci a kasa da wata biyu.

Gwamnan ya kuma tabbatar dacewa , kasafin zai maida hankali wajen , inganta tattalin arzikin jama’ar Kano da samar da aikinyi ga matasa da walwalar jama’a da yaki da talauci da kuma yunwa.

Ya kuma godewa al’umar Kano,da sauran kungiyoyin fararen hula da suka taimaka kasafin kudi ya tabbata.

A karshe ya godewa manema labarai abisa gudunmowar da suke bayarwa.

 

 

 

 

 

 

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

October 26, 2026

SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

October 26, 2026

Sai Shekarar 2031 Za Mu Bar Villa – Remi Tinubu

October 24, 2026

Duk Sakon Annabawa ya Tafi Ne kan A Bautawa Allah shi Kadai, In Ji Dr. Gadon Kaya

October 23, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

October 26, 2026

Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

October 26, 2026

SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

October 26, 2026

Yadda Na Taka Rawa Aka Mayar Da Malamai 12,000 Cikin Aji A Lokacin Ina Kwamishina — Hon. Sunusi Kiru

October 25, 2026

Sai Shekarar 2031 Za Mu Bar Villa – Remi Tinubu

October 24, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.