An sanar da cewa babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya rasu, amma bincike ya nuna cewa har yanzu babu wani sahihin tushe daga danginsa ko gidauniyarsa
A baya bayan ne shehun malamin yayi adu’oin cika shekaru 100 da haihuwa.
TST Hausa ta rawaito cewa iyalan mamacin sunsha musanta rasuwarsa .
Ko a watan Afirilun shekarar 2024 saida hakan ta faru.
