Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Malaman Addinin Musulunci Daga Jihohin Arewa 19 Sun Goyi Bayan Tazarcen Tinubu A 2027

    August 23, 2026

    Hukumar Shari’a ta Kano Ta Wayar da Kan Jama’a Muhimmancin Kalandar Musulunci

    August 22, 2026

    Tinubu ya bada hutu Albarkacin ranar Haihuwar Annabi Muhammadu SAW

    August 21, 2026

    Tunda Farko dama Tinubu ya nemi INEC tayi Adalci.

    August 16, 2026

    HUDUBA : “Na Rantse da Allah, Allah Zai Tambayi ’Yan Kasuwa Kan ’Ya’yansu Saboda Rashin Ba Su Lokaci” — Dr. Abdullah Gadon Kaya

    August 14, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Wasu ‘Yan Siyasa a Kano Sun Shawarci Kwankwaso Ya Koma PRP Ko Ya Huce Haushi

    June 26, 2026

    Kotu ta soke hukuncin da Ya bai wa NDC matsayin halastacciyar Jam’iyyar Siyasa a Najeriya

    June 26, 2026

    Jar Hula Dai Ta Malam Aminu Kano Ce, Don Haka Ba Za Mu Cire Ta Ba — Gwamna Yusuf

    June 25, 2026

    Na Rungumi Kaddara kan Rasa Takarar Kujerar Majalisar Tarayya a Gezawa da Gabasawa – Hon. Dan Malam

    May 8, 2026

    Kofa Har Yanzu a Buɗe Take ga Kwankwaso Ya Koma PRP, Tunda Akwai Shakkun Samun Mafita a NDC – In Ji Ali Rabiu Ali

    May 4, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026

    An sako Yan Mauludi 28 da aka sace tun 2025 a Filato

    January 10, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    Kamfanin Milo Ya Tallafa wa Masu Sana’ar Shayi 2,000 da Kayan Aiki a Kano da Jos

    August 23, 2026

    Gwamna Yusuf Ya Tallafa wa Matasa 1,116 Masu Tallace-Tallace da Masu Faci da Jarin Naira Dubu 50 Kowannensu

    July 23, 2026

    Yan Najeriya basa shayin kashe Kudi, sunyi amfani da Fetur na Naira Tiriliyan 1.58 a Bikin Kirsimeti -In Ji Gwamnatin Tinubu

    January 22, 2026

    Dangote ne ya rage farashin fetur da kaso 5.6%, shi ya sa farashi ya sauka ba saboda janye harajin 15% ba.

    November 19, 2025

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    Na Amince Gwamna Yusuf Ya Kafa Tarihi a Bangaren Ilimi a Kano — In Ji Tsohon Kwamishinan Ilimi, Hon.Sunusi Kiru

    July 19, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    WHO Ta Yi Kira Da A Kara Haraji Kan Barasa Da Abubuwan Sha Masu Dauke Da Sikari

    January 14, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Labarin dan Jaridar da ya kafa tarihi a duniyar yada labarai a kafar sadarwa ta zamani

    February 3, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Kamfanin Milo Ya Tallafa wa Masu Sana’ar Shayi 2,000 da Kayan Aiki a Kano da Jos

    August 23, 2026

    Malaman Addinin Musulunci Daga Jihohin Arewa 19 Sun Goyi Bayan Tazarcen Tinubu A 2027

    August 23, 2026

    Hukumar Shari’a ta Kano Ta Wayar da Kan Jama’a Muhimmancin Kalandar Musulunci

    August 22, 2026

    Tinubu ya bada hutu Albarkacin ranar Haihuwar Annabi Muhammadu SAW

    August 21, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Dole ka daina tsoma Baki a harkokin APC, Ba zamu Bari Yadda ka Rusa PDP ka yiwa APC haka ba – Sakon Hotoro ga Wike
Uncategorized

Dole ka daina tsoma Baki a harkokin APC, Ba zamu Bari Yadda ka Rusa PDP ka yiwa APC haka ba – Sakon Hotoro ga Wike

By tstJanuary 6, 20266 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp

Daya daga cikin jajirtacce kuma mai fada aji a cikin jam’iyyar (APC) a Kano Muhammad Kabir Sani Hotoro ya gargadi Ministan Abuja Nyesom Wike da ya daina tsoma baki a cikin harkokin APC tunda shi ba dan jam’iyyar ba ne.

Hotoro yace ba zaiyi shuru ba a yayinda Wike ke ƙoƙarin lalata ginshiƙan da jam’iyyar ta dogara a kansu.

TST Hausa ta rawaito cewa Kalaman batanci da Ministan Babban Birnin Tarayya Nyesom Wike, ya yi wa Sakataren Jam’iyyarAPC na Ƙasa, Sanata Ajibola Basiru, ba sabani na siyasa kawai ba ne,barazana ce kai tsaye ga ikon jam’iyya da mutuncin tsarin APC.

Yace Wannan lamari ba rikicin mutum ɗaya ko na yankin Rivers ba ne.

Hotoro yace al’amari ne da ya shafi APC gaba ɗaya.

Sannan yace hakan Ƙoƙari ne na shigar da siyasar ubangida, da tsangwama da barazana irin na salon da ya rusa jam’iyyar PDP, wanda APC ta taso ne domin ta kawar da shi.

Idan za’a Iya tunawa tunda farko Sanata Ajibola Basiru, a matsayinsa na Sakataren Jam’iyya na Ƙasa kuma mai kula da bin ƙa’idojin APC, ya yi kira da a mutunta mukamin Gwamna tare da tabbbar da cewa kowanne gwamna shine Jagoran APC a jiharsa abinda ake ganin ya fusata Wike.

Sai dai abin takaici, acewar Hotoro a maimakon Wike ya yi martani na hankali, sai Minista Wike wanda har yanzu bai shiga APC ta hanyar doka da tsarin jam’iyya ba, kuma bako ne a gwamnatin da APC ke jagoranta ya fito da kalaman barazana da rashin ladabi.

Ya ce APC ba mallakin mutum ko rukuni ba ce Jam’iyya ce ta ƙasa baki ɗaya, mai tsari da doka.

Babu wani Minista, ko da yaushe yana ikirarin kusanci da Shugaban Ƙasa, da ke da ikon bayyana wata jiha a matsayin mallakinsa alhalin shi ba Gwamna ba ne

Sanarwar tace goyon bayan Shugaban Ƙasa ba ya nufin wuce gona da iri ba.

“Ba za ka zama bako a gida ba, sannan ka fara yi wa mai gida barazana” In ji Muhammad Kabir Sani Hotoro

Ya kara da cewa a wannan lokaci mai matuƙar muhimmanci, wajibi ne shugabancin APC ya ɗauki mataki ba tare da jinkiri ba.

A ƙarƙashin jagorancin Shugaban Jam’iyya na Ƙasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, Kwamitin Gudanarwa na Ƙasa (NWC) dole ne ya tashi tsaye ya yi Allah-wadai da wannan hali na rashin da’a da cin mutunci.

Yin shiru a irin wannan yanayi ba hikima ba ne ƙarfafa rashin tarbiyya ne.

Ya zama dole Shugaban Jam’iyya ya umarci tsarin APC a Jihar Rivers da su tabbatar da cikakken biyayya ga Gwamnan Jihar Rivers, wanda a doka da tsarin jam’iyya shi ne jagoran APC a jihar. Gina tsari na inuwa ko wata rundunar siyasa ta daban domin faranta ran wani bako hanya ce kai tsaye zuwa rikici da ruɗani.

Bugu da ƙari, wannan ɗabi’a ta barazana da raina shugabancin jam’iyya ya kamata a kai rahotonta ga Shugaban Ƙasa.

Don kare mutuncin APC da sahihancin shirin Renewed Hope, ya dace NWC ya ba da shawarar cire Nyesom Wike daga mukaminsa na Minista. APC ba za ta ci gaba da ɗaukar bako da ke amfani da mukami wajen tsoratar da shugabancin jam’iyya ba.
Idan Minista Wike na son tasiri a APC, hanya ɗaya ce ta halas: ya ajiye matsayin bako, ya yi rajista a matakin unguwa, sannan ya miƙa wuya ga ikon kundin tsarin jam’iyya da jagorancin Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda da NWC. APC ba mafaka ba ce ga siyasar rashin da’a irin ta PDP.

Sakataren Jam’iyya na Ƙasa na da cikakken iko da nauyin doka wajen tabbatar da bin ƙa’idojin APC a kowane lungu na ƙasar nan.

Sakataren Jam’iyya na Ƙasa na da cikakken iko da nauyin doka wajen tabbatar da bin ƙa’idojin APC a kowane lungu na ƙasar nan

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

HUDUBA: Duk Wani Azzalumi da Ya Dame Ku a Najeriya, Ku Ba Shi Lokaci Kawai – Dr. Abdullah Gadon Kaya

August 7, 2026

Wani Magidanci da Mahaifiyarsa da suke shirin tafiya Aikin Hajji daga Kano sun Rasu a Hadarin Mota

April 21, 2026

Gwamna Namadi ya ƙuduri aniyar ƙarfafa hukumar zaɓen Jigawa , ya rantsar da sabon kwamishina

April 21, 2026

Dawowar Shekarau APC Ya Karawa Jam’iyar Farin Jini da Magoya Baya – Gwamna Yusuf

April 19, 2026
Add A Comment

Comments are closed.

SABBIN LABARAI

Kamfanin Milo Ya Tallafa wa Masu Sana’ar Shayi 2,000 da Kayan Aiki a Kano da Jos

August 23, 2026

Malaman Addinin Musulunci Daga Jihohin Arewa 19 Sun Goyi Bayan Tazarcen Tinubu A 2027

August 23, 2026

Hukumar Shari’a ta Kano Ta Wayar da Kan Jama’a Muhimmancin Kalandar Musulunci

August 22, 2026

Tinubu ya bada hutu Albarkacin ranar Haihuwar Annabi Muhammadu SAW

August 21, 2026

Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

August 18, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.