Close Menu
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Ketare
  • Siyasa
  • Noma da Kiwo
  • Yanayi
  • Tsaro
  • Karin Wasu
    • Kasuwanci
    • Ilimi
    • Nishadi
    • Muhalli
    • Lafiya
    • Ra’ayi
    • Wasanni
Facebook X (Twitter) Instagram WhatsApp Telegram
TST HAUSATST HAUSA
  • Shafin Farko
  • Labarai

    Za a yi amfani da kuɗaɗen ne wajen biyan basussuka

    October 27, 2026

    Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

    October 26, 2026

    SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

    October 26, 2026

    Sai Shekarar 2031 Za Mu Bar Villa – Remi Tinubu

    October 24, 2026

    Duk Sakon Annabawa ya Tafi Ne kan A Bautawa Allah shi Kadai, In Ji Dr. Gadon Kaya

    October 23, 2026
  • Ketare

    Yau Ake Toshe Shafukan Sada Zumunta na Yara yan Kasa da Shekara 16 a Australia

    December 4, 2025

    Rikicin Gaza:Sarkin Saudiyya ya amincewa Falasdinawa 1000 su shiga kasar su sauke farali kyauta

    May 19, 2025

    Duk wanda ya yarda zai bar Amurika ya koma kasarsa zamu bashi kyautar Dala 1000 – Inji Trump

    May 6, 2025

    Ba a ga jinjirin watan Shawwal a Saudiyya ba

    March 29, 2025

    An ga watan Sallah karama a Saudiyya

    March 29, 2025
  • Siyasa

    Dan Majalisar Minjibir Ne Ya Shigar Da Korafi Majalisar Akan Kama Kunnen Zomo

    October 19, 2026

    Ya Nemi Magoya Bayansa Da Kasa Su Yi Bakin Ciki

    October 19, 2026

    Kwankwaso ne ya fito da Sabo Bakin Zuwo a siyasar Kano — Aminu La Boys

    October 16, 2026

    Dan takarar ya ce Yobe ta Tinubu kuma shi za ayi a 2027

    October 5, 2026

    Gwani Dr. Waiya ya nemi Limaman su fadakar da Jama’a illar bangar siyasa

    October 5, 2026
  • Noma da Kiwo

    Za’a samu ƙarancin shinkafar Basmati da Indiya ke nomawa a bana

    September 4, 2025

    Tsadar rayuwa: Komai matsayin mutum a Najeriya ya koma gona,saboda abinda na hango -Inji wani Lauya

    December 15, 2024
  • Yanayi
  • Tsaro

    Yan sandan Bauchi ne suka gurfanar da su

    October 17, 2026

    Yan Bindiga Sunyi garkuwa da ’yan uwan Mataimakin Gwamnan Sokoto

    May 1, 2026

    An Kama Budurwa da Kunkuru 30 a Filin Jirgin Sama Ta Na Ƙoƙarin Shiga Jirgi da Su

    April 30, 2026

    A Wasan Hausa na koyi yadda ake sace Mutane – In ji Matashin da DSS suka kama a Kano

    February 13, 2026

    Duk wanda ya Kashe Wani a nemi shawarar Malamai a aika shi Lahira Kawai – Sheikh Daurawa

    January 18, 2026
  • Karin Wasu
    1. Kasuwanci
    2. Ilimi
    3. Nishadi
    4. Muhalli
    5. Lafiya
    6. Ra’ayi
    7. Wasanni
    8. View All

    PalmPay ya shiga Zukatan Yan Najeriya

    October 23, 2026

    Burin Palmpay Shine Kyautatawa Yan Najeriya

    October 19, 2026

    Kuna Daga Cikin Masu Kauracewa Ƙananan Takardun Kuɗin Najeriya?

    September 26, 2026

    Yara ’yan kasa da shekaru 13 sun fafata a gasar kwallon kafa da kamfanin Milo ya shirya a Kano

    September 22, 2026

    Yadda Na Taka Rawa Aka Mayar Da Malamai 12,000 Cikin Aji A Lokacin Ina Kwamishina — Hon. Sunusi Kiru

    October 25, 2026

    Masanin Kimiyyar Yanayi Daga Kano Dr. Salisu Ya Shiga Jerin Fitattun Masu Bincike na Duniya

    August 18, 2026

    Ya ce Yana Daukar Daliban A Matsayin ‘Ya ‘Yansa

    August 13, 2026

    Sabon Albashin Zai Fara Aiki A Watan Satumba

    August 10, 2026

    An Amince da Fara Shirya Fim ɗin Maitatsine – Darakta

    January 9, 2026

    Karamin Yaron da Kakarsa Ta yi Sanadiyar Daukakarsa a Duniya ya Cika Shekara 12

    December 14, 2025

    MUTU KA RABA — HISBA ta ce aure tsakanin Mai Wushirya da ‘Yar Guda ba ta dauke shi da wasa ba

    October 21, 2025

    Majalisar Yara: Gwamna Yusuf ya baiwa yara aron zaman majalisar zartaswarsa a Kano dan girmama Ilimi

    January 13, 2025

    Majalisar dokokin Kano ta amince da dokar cin tarar kuɗi ga duk wanda ya sake tofar da yawu ko majina akan hanya

    February 3, 2025

    Sauyin Yanayi: Gwamnatin Kano ta dauki sabbin matakan kare Muhalli

    January 31, 2025

    Daga yanzu an daina barin tilin shara akan titunan birnin Kano – Gwamnatin Kano

    January 13, 2025

    YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

    October 26, 2026

    Gwamnan ya kai Ziyarar ne Cikin Dare.

    August 16, 2026

    Likitoci Su Daina Ƙaura Zuwa Ƙasashen Waje, Najeriya Na Buƙatar Su – Dr. Habib

    July 23, 2026

    Da ’Yan Najeriya Sun San Haɗarin Abincin da Ake Shanyawa a Gefen Hanya, Ko Kyauta Aka Ba Su Ba Za Su Ci Ba — Masana

    January 30, 2026

    Ayyukan Gwamna Abba Babban Jari Ne Ga Mutanan Kano

    October 7, 2026

    Yaƙin siyasar Goje: Fafatawa da Tinubu, Gwamna Inuwa, Usman Kumo da ‘yan takarar APC gabanin 2027 – Engr. Ibrahim Suleiman Kashere

    September 29, 2026

    “ADC Ba Ta Da Karfin Kuri’a a Kudu maso Yamma, Atiku Ya Kamata Ya San Da Haka” — Hon Shehu Isah

    August 16, 2026

    Ya kamata Hisba da Malamai a Kano su bayyana matsayinsu kan yadda yan siyasa ke jifan juna da kalmar LUWADI – Anas Hassan

    February 24, 2025

    Burinmu a yanzu shine Barau FC ta samu gurbin shiga gasar zakarun Nahiyar Africa – DSP Barau

    February 25, 2025

    An karrama jagoran kwallon kafa na Barau Jibiril Academy da lambar gwarzon shekara a bangaren Shugabanci

    December 21, 2024

    Za a yi amfani da kuɗaɗen ne wajen biyan basussuka

    October 27, 2026

    YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

    October 26, 2026

    Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

    October 26, 2026

    SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

    October 26, 2026
TST HAUSATST HAUSA
Home » Karin kuɗin kiran waya:NLC ta nemi yan Najeriya su rika kashe wayoyinsu na hannu a wasu lokata da ta sanar
Labarai

Karin kuɗin kiran waya:NLC ta nemi yan Najeriya su rika kashe wayoyinsu na hannu a wasu lokata da ta sanar

By tstFebruary 12, 20253 Mins Read
Facebook Twitter WhatsApp
images (8) (23)

Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta nemi yan Najeriya da su rika Kashe wayoyinsu na hannu a duk karfe 11 na safe  zuwa karfe 2 na rana domin nuna adawa da karin kuɗin kiran waya da Data da Kamfanonin sadarwa sukayi da kaso 50 cikin 100.

A wata takardar bayan taro  da Kungiyar ta NLC ta fitar mai dauke da sa hannun Shugabanta na kasa Joe Ajaero da babban sakataren kungiyar Emmanuel Ugboaja sunyi Allah wadarai da karya yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Kamfanonin sadarwa da NLC a tsakar daren ranar litinin data gaba ta.

A ranar Talata 4 ga watan Fabarerun shekarar 2025 Kungiyar NLC ta tsayar domin yin zanga-zangar adawa da karin kuɗin kiran waya da Data da tura sako da Kamfanonin sadarwa suka yiwa yan Najeriya.

A Sakamakon tsayar da zanga-zangar da NLC tayi ne yasa kowanne bangare da suka hada da gwamnatin tarayya da bangaren Kamfanonin sadarwa da ita kanta NLC suka tsaya akan cewa za’a dakatar da zanga-zangar abisa sharadin cewa za’a kafa kwamatin bada shawara na mutane 10 daga kowanne bangare karkashin jagorancin mataimakin Shugaban NLC na kasa Kwamared Kabiru Ado Minjibir.

Saidai NLC ta nuna mamakinta akan yadda Kamfanonin sadarwar sukayi watsi da yarjejeniyar da aka tsayar tare da kara kuɗin kiran wayar da Data da kuma tura sako ga yan kasa.

TST Hausa ta rawaito cewa Kamfanonin da NLC ta saka kafar wando daya dasu sun hada da MTN da AIRTEL da kuma GLO.

A taron da shugabanin Kungiyar na NLC sukayi a birnin Lakojan jihar Kogi Inda anan ne kwamatin mai mutane 10 ke zama , NLC din ta nemi yan Najeriya da su rika kashe wayoyinsu na hannu a kowacce rana daga karfe 11 na safe  zuwa karfe 2 na rana har zuwa 1 ga watan Maris mai kamawa na 2025.

“Muna so yan Najeriya su fara aiki da wannan kira daga ranar 13 ga watan Fabarerun wannan shekara”,Inji NLC

NLC tace kauracewa amfani da wayoyin hannu daga yan Najeriya zaisa Kamfanonin su shiga taitayinsu.

Shugaban Kungiyar na NLC Jeo Ajeauro tace daga nan idan Kamfanonin sadarwar basu sauya ba ,zasu sake fitar da matsaya ta karshe.

Ko a wata hira da yayi da Jaridar TST Hausa, tsohon Shugaban NLC na Kano Kwamared Ali Mannir Matawalle wanda kuma daya ne daga cikin dattawan NLC a shiyar Arewa ya nuna mamakinsa akan karin kuɗin kiran waya da Data da tura sako da Kamfanonin sukayi alhalin kuma kwamatin da aka kafa bai kammala zamansa ba.

Ali Mannir Matawalle yace a fahimtarsu kamar Kamfanonin sadarwar sun raina NLC shiyasa suka dauki wannan mataki,yana mai cewa Kamfanonin sunyi gurguwar fahimta ga tsaurin da NLC ke dashi idan anzo maganar saba alkawari

Share. Facebook Twitter Email Telegram WhatsApp

Related Posts

Za a yi amfani da kuɗaɗen ne wajen biyan basussuka

October 27, 2026

Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

October 26, 2026

SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

October 26, 2026

Sai Shekarar 2031 Za Mu Bar Villa – Remi Tinubu

October 24, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

SABBIN LABARAI

Za a yi amfani da kuɗaɗen ne wajen biyan basussuka

October 27, 2026

YANZU YANZU :WHO Ta Ce Najeriya Ba Ta Da Mai Cutar Ebola Ko Mutum Daya A Halin Yanzu

October 26, 2026

Rikicin NDC: ’Yan Takarar Kano 5 Sun Kai Ƙara INEC, Sun Zargi Shugabannin Jam’iyya Da Hana Su Takara

October 26, 2026

SDP ta yi gargadi da kada a fake da Cutar Ebola a dage zaben 2027

October 26, 2026

Yadda Na Taka Rawa Aka Mayar Da Malamai 12,000 Cikin Aji A Lokacin Ina Kwamishina — Hon. Sunusi Kiru

October 25, 2026
Advertisement
© 2026 TST HAUSA Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.