Browsing: Labarai
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rantsar da sabbin kwamishinoni guda bakwai da ya nada a watan…
Sakataren gwamnatin jihar Ondo, Tayo Oluwatuyi, ya mutu a wani hadarin mota. Sakataren gwamnatin ya mutu ne a hadarin da…
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da tallafawa manoman da rikicin Boko Haram ya shafa ta hanyar rage musu…
Gwamnatin jihar Kano ta bayana shirinta na magance matsalar ruwan sha a Kano nan da watanni uku masu zuwa .…
Daukar Nauyi (Masu kishin cigaban ARTV da magoya bayan MD) Shugabar gidan talabijin na ARTV Kano Hajiya Hauwa Isah Ibrahim…
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa hauhawar farashin kayayyaki da tsadar rayuwa ya rage karfin kashe kudi…
Babban kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano Shiek Aminu Ibrahim Daurawa ya ce ,samar da hukumomin Hisba a jihohin Arewa…
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da aniyarsa na inganta walwalar ayyukan manema labarai a Kano. Gwamna…
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu akan dokar kasafin kudin shekarar 2025 ,kasafin da ya tasamma…
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya amince da shigar da fursunonin Kano cikin shirin taimakekeniyar kula kiwon lafiya .…