A sanarwa da Daraktan yada labarai na gwamnan Kano Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace Yana da kyau Abdullahi Baffa Bichi yaje ya kula da lafiyarsa.
Gwamna Abba Yusuf yayi masa fatan samun sauki da Kuma gode masa abisa gudunowar da ya bayar .
TST Hausa ta rawaito mana cewa gwamna yayi wanan sauye sauyen ne a yayinda yake kasa mai tsarki
2 Comments
Ikon Allah. Godiya a gareka Alhaji Abba Yusif. Da tauna tsakuwa
Allah ya taimaka