Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya.

Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ta tabbatarwa  da TST Hausa rasuwar Haruna Zago a asibiti.

A ranar 5 ga watan Yulin shekarar 2023 gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya nada Haruna Zago a matsayin Shugaban hukumar kwashe shara ta Kano

Share.
Leave A Reply Cancel Reply

Exit mobile version